-
An Tsawaita Dokar Ta Baci A Faransa
Feb 17, 2016 02:21"yan majalisa sun amunce da gagarimin rinjaye da kudirin
-
Tsohon Sakatare Janar Na MDD, Boutros Boutros-Ghali, Ya Rasu
Feb 17, 2016 02:15Butros shi ne mutum na farko da ya fara zama Sakatare Janar na MDD daga kasashen Larabawa
-
Kasashen Rasha Da Saudia Sun Amince Da Tsaida Yawan Man Da Suke Haka A Ko Wace Rana
Feb 16, 2016 12:19Manya manyan kasashe masu arzikin man fetur a duniya wato Saudai da Rasha sun amince da tsaida yawan man
-
Wajabcin Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Siriya
Feb 15, 2016 13:35Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Siriya ya jaddada wajabcin kawo karshen duk wasu tashe-tashen hankula a kasar ta Siriya.
-
Wajabcin Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Siriya
Feb 15, 2016 13:30Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Siriya ya jaddada wajabcin kawo karshen duk wasu tashe-tashen hankula a kasar ta Siriya.
-
Amurka Ta Bukaci Turkiyya Ta Daina Kai Hari Kan Dakarun Kurdawa Da Sojojin Siriya
Feb 14, 2016 09:03Wannan dai ya biyo bayan samun wasu bayanan cewa Turkiyya na kai hare-hare kan dakarun a arewacin Siriya.
-
Haiti : An Zabi Jocelerme Privert A Matsayin Shugaban Wucin Gadi
Feb 14, 2016 09:02Mr Privert ya maye gurbin Michel Martelly da ya kawo karshen wa'adin mulkin sa a ranr 7 ga watan Fabariru, ba tareda mika ragabar mulkin ba ga wani.
-
Yan Adawa A Venezuela Zasu Fara shirin Tsiige Shugaban Kasar A Yau Lahadi
Feb 14, 2016 02:19Jam'iyyun adawa a kasar Venezuela wadanda suke iko da majalisar dokokin kasar zasu fara tattauna batun tsige shugaban kasar Nicolas Maduro daga kujerar shugabancin kasar.
-
Sojojin Nigeria Sun Kashe Yan Boko Haram Tare Da Lalata Wuraren Kera Bama-Bamai
Feb 14, 2016 02:17Majiyar sojojin tarayyar Nigeria ta bayyaba cewa dakarunta tare da hadin kai da na kasar Kamaroo sun fatattaki mayakan boko Haram
-
Yakin Ruwan Sanyi Tsakanin Rasha Da Nato
Feb 13, 2016 15:31Nato: Ba mu Son Komawa Zuwa Lokacin Yakin Ruwan Sanyi