-
Kamaru : Hare-haren Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6
Feb 10, 2016 08:27Akasarin wadanda hare-haren suka rutsa dasu yara ne.
-
Jamus : Mutane 10 Aka Tabbatar da Mutuwar su A Hadarin jiragen Kasa
Feb 10, 2016 08:26Hadarin ya auku sakamakon taho mu gama da wasu jiragen kasa biyu suka yi a yankin kudancin kasar
-
Amurka : Trump Da Sanders Sun Lashe Zaben Fidda Gwani
Feb 10, 2016 08:26Hakan ya tabbatar da jagorancin Trump a takarar Jam’iyar Republican yayin da Bernie Sanders ya bada mamaki wajen kayar da Hillary Clinton.
-
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Yaki Da Safarar Mutane A Duk Duniya
Feb 10, 2016 02:46Babban sakataren majalisar dinkin duniya Banki-Moon ya bayyana cewa sakar
-
An bankado sabin hujjoji na safarar sashin jikin mutane da kungiyar ISIS ke yi.
Feb 09, 2016 07:27Majiyar kasar Iraki dake birnin Musil ta sanar da cewa Likitoci sun gwano wasu tarin gawawwaki da kungiyar ISiS suka tsire wasu bangarorin jikinsu a yankin
-
Halakar Bakin Haure A Tekun Kasar Turkiyya
Feb 09, 2016 03:03Wani karamin jirgin ruwa da ke dauke da bakin haure 28 ya kife a cikin teku a kan hanyarsa ta zuwa Tsibirin Lesbos na kasar Girka daga kasar Turkiyya.
-
Rasha Ta Fara Gudanar Da Atisayin Soji
Feb 08, 2016 07:38Ministan Tsaron kasar Rasha ya sanar da fara Atisayin Soja A yau Litinin
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Yi Allawadai Da Harba Makami Mai Linzami Da Koriya Ta Arewa Ta Yi
Feb 08, 2016 02:48Wannan dai ba shi ne karo farko da Koriya ta Arewa ta yi gwajin makamin nukiliya ba.
-
Ausrralia na adawa da karbar 'yan gudun hijra a kasashen Turai
Feb 07, 2016 08:29Ministan Kudi na kasar Australia ya ce kwararen 'yan gudun hijra zuwa kasashen Turai shine musababin fuskantar matsalar gudi.
-
Masco Ta yi Alawadai kan gwajin makami mai lizzami na Korea ta kudu
Feb 07, 2016 07:52Ma'aikatar cikin gidan kasar Rasha ta yi Alawadai kan kwajin makami mai lizzami da mahukuntan korea ta kudu suka yi.