-
Hukumar Kula Da 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Ce: Ana Fataucin Musulmin Rohingya A Bangladesh
Aug 04, 2018 02:25Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce: Sakamakon matsanancin talauci da rashin aikin yi da 'yan gudun hijirar musulmin Rohingya na kasar Burma suke ciki, ana yaudararsu domin yin fataucinsu.
-
Gwamnatin Kasar Turkiya Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Ministocin Kasar
Aug 03, 2018 14:30Gwamnatin kasar turkiya ta sha alwashin maida martani kan takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta dorawa ministocin kasar su biyu.
-
Rasha : Matakin Soja Ba Zai Magance Rikicin Yemen Ba
Aug 03, 2018 02:17Wakilin Kasar Rasha a MDD ya ce ci gaban da daukan matakin soja ba zai taimaka wajen magance rikicin kasar Yemen ba.
-
A Kame Wani Tsohon Ministan Masar A Italiya
Aug 02, 2018 14:21Jaridar al-quds al-arabi ta kawo labarin cewa jami'an tsaron kasar Italiya sun kame Muhammad Mahsub wanda tsohon minista ne a kasar Masar.
-
MDD ta bukaci 'yan siyasar Zimbabwe su kai zuciya nesa
Aug 02, 2018 07:20Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya bukaci bangarorin siyasar Zimbabwe da su kai zuciya nesa, biyo bayan tarzomar da ta barke a kasar saboda zargin magudin zabe.
-
Jami'an Tsaron Rasha Sun Kama Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Arewa Maso Yammacin Kasar
Aug 02, 2018 03:07Rundunar tsaron Rasha ta sanar da cafke wani gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish na mutane 9 a yankin Kaliningrad da ke shiyar arewa maso yammacin kasar.
-
Trump Na Tsammanin Tattaunawa Da Iran Nan Ba Da Jimawa Ba
Aug 01, 2018 00:59Shugaba Donald Trump, na Amurka ya sake dauko batun tattaunawa da Iran, inda a cewarsa hakan zata wakana nan bada jimawa ba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Saudiyya
Jul 31, 2018 14:58Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan yadda mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da tsare 'yan adawar kasar.
-
Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Jaridar Kasar Rasha Uku A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Jul 31, 2018 14:54Ofishin jakadancin kasar Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya bada labarin cewa: Wasu 'yan bindiga sun aiwatar da kisan gilla kan 'yan jaridar kasar Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Trump Ya Ce A Shirye Yake Ya Tattauna Da Iran
Jul 31, 2018 02:55A yayin da yake ci gaba da tsanata yin barazana da kuma bayyana kiyayarsa ga al'ummar kasar Iran, Shugaban Amurka Donal Trump ya ce a shirye yake da tattauna da hukumomin jamhoriyar musulinci ta Iran,duk lokacin da suke so, ba tare da gindaya sharadodi ba.