-
Al'ummar Yemen Miliyan 18 Ne Ke Fama Da Matsalar Karamcin Abinci
Jul 31, 2018 02:53Hukumar kula da abinci ta Majalisar dinkin Duniya FAO ta sanar da cewa yaki ya jefa sama da mutane miliyan 18 cikin matsalar karamcin abinci a kasar Yemen.
-
MDD : Guterres Ya Damu Da Halin Da Ake Ciki A Comoros
Jul 30, 2018 12:12Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteres, ya nuna matukar damuwarsa kan halin da ake ciki na tabarbarewar tsarin demokuradiyya a Comoros.
-
Turkiya Ta Yi Fatali Da Barazanar Amurka
Jul 29, 2018 07:22Gwamnatin kasar Turkiya ta maida martani ga shugaban kasar Amurka Donal Trump wanda ya yi barazanar dorawa kasar takunkumi mai tsanani idan ta ci gaba da tsare wani Pasto dan kasar Amurka.
-
Amurka Ta Tsawaita Takunkumanta Kan Labanon
Jul 28, 2018 14:41Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya tsawaita takunkuman da gwamnatinsa ta dorawa kasar Labanon kan abinda ya kira "barazanar tsaro ga yan kasar Amurka" na tsawon shekara guda.
-
Bricks Ta jaddada Hadin Kai Domin Fuskantar Yakin Kasuwancin Da Amurka Ta Bude
Jul 28, 2018 04:06Shugabannin kungiyar da su ka kawo karshen taro kaso na 10 a kasar Afirka ta kudu sun bayyana cewa; za su yi tsayin daka wajen fuskantar yakin tattalin arzikin da Amurkan ta bude
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Tana Fama Da Karancin Kudaden Aiki
Jul 27, 2018 14:50Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa majalisar tana fama da karancin kudade.
-
Yan Adawar Kasar Nicaragua Kimanin 600 Ne Suka Bace Babu Labarinsu
Jul 27, 2018 07:28Cibiyar kare hakkin bil-Adama ta kasar Nicaragua ta ce daruruwan 'yan adawar kasar sun bace babu labarinsu tun bayan da jami'an tsaro suka yi awungaba da su a yankin kudancin birnin Managua fadar mulkin kasar.
-
MDD Ta Yaba Da Yarjejeniyar Da Bangarorin Sudan Ta Kudu Suka Cimma
Jul 27, 2018 01:15Majalisar Dinkin Duniya ta yaba da yarjejeniyar da bangarorin dake gaba da juna a Sudan ta Kudu suka cimma.
-
Za'a Fuskanci Khusufin Wata Mafi Tsawo A Yau Juma'a
Jul 27, 2018 01:00A wani lokcai yau Juma'a ne za'a fuskanci khusufin rana mafi tsawo.
-
Amurka Ta Dawo Da Taimakon Da Take Bawa Masar A Bangaren Tsaro
Jul 26, 2018 14:40Ma'aikatar harakokin wajen Amurka ta sanar da dawo da taimakon harakokin tsaro da kasar ke bawa kasar Masar