-
Khan Ya Ayyana kansa A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Pakistan
Jul 26, 2018 14:38Tsohon dan wasan kiriket Imran Khan ya yi ikirarin cewa ya lashe zaben kasar Pakistan a yayin da bangaren gwamnati suka zarginsa da tafka magudi a zaben.
-
Turkiya Ta Bude Ofishin Jakadancinta A Afirka Ta Kudu
Jul 26, 2018 14:37A yayin buda ofishin jakdancin kasar Turkiya a birnin Pretoria na kasar Afirka ta kudu, ministan harakokin wajen Turkiya ya bayyana shirin kasar na kara yawan ofishin jakadancin kasar a kasashen Afirka
-
Jam'iyyar Imran Khan A Pakisatan Tana Gaba A Zaben Kasar
Jul 26, 2018 07:33Sakamakon zaben da aka gudanar a kasar Pakistan ya nuna cewa jam'iyyar tsohon dan wasan criket na kasar Imran Khan ita ce a gaba a dai dai lokacin da sakamakon zaben ya ci gaba da fitowa.
-
Ana Kara Kai Wa Musulmin Birtaniya Hari
Jul 24, 2018 08:10Jaridar Indepandent ta Birtaniya ta buga wani rahoto da yake cewa an sami karuwar kai wa musulmi hari idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata
-
Paparoma Francis Ya Bukaci Kare Rayukan Bakin Haure Daga Halaka A Teku
Jul 23, 2018 14:28Paparoma Francis shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista ta duniya ya bukaci daukan kwararan matakan magance matsalar halakar bakin haure a tekun mediterranea a kokarin da suke yi na shiga cikin kasashen yammacin Turai.
-
An Cabke Wani Masanin Kera Makami Mai Linzami A Rasha
Jul 23, 2018 05:32Wani masanin kera makami mai linzami dan kasar Rasha mai shekaru 74 ya shiga hanu kan laifin cin amanar kasa
-
Tsangwamar Larabawa Na Dada Karuwa A Amurka
Jul 23, 2018 02:44Wata cibiyar Labarawa da ke birnin Washington ta yi ikirarin cewa akwai karuwar cin zarafin Larabawa a Amurka.
-
Jamus Ta Dage Takunkuman Tattalin Arzikin Da Ta Dorawa Kasar Turkia.
Jul 22, 2018 02:00Gwamnatin kasar Jamus ta bada sanarwan dage takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Turkia a shekara ta 2017 bayan da jami'an tsaron kasar Turkia suka kama wasu masu rajin kare hakkin bil'adama da yan jarida guda 6 suka tsare.
-
Satar Bayanan Sirri Na Fasahar Sararin Samaniya Daga Kasar Rasha
Jul 21, 2018 14:44Jami'an tsaron kasar Rasha sun fara gudanar da bincike akan yiyuwar satar bayanan sirri masu alaka da fasahar ilimin sararin samaniya daga kasar zuwa kasashen turai
-
Kungiyar Kasashen Musulmi Ta Yi Tir Da Dokar mayar Da Palasdinu Ta Yahudawa
Jul 21, 2018 14:31Kungiyar ta kasashen musulmi ta bakin sakatarenta Yusuf Bin Ahmad al-uthaiman ta ce; Amincewa da dokar yana cin karo da dokokin kasa da kasa da kuma abin da al'ummar duniya suke son gani