-
Faransa : Mutane 4 Sun Jikkata Sanadiyyar Tashin Bom A Wani Wurin Ajiyar Kayaki
Jun 06, 2018 14:40Mutane akalla 4 ne yan sanda a kasar Faransa suka tabbatar da jikatansu sanadiyar tashin bom a wani dakin ajiyar kayakin gona a birnin Strasbourg.
-
Tarayyar Turai Zata Dorawa Kayakin Amurka Haraji Daga Watan Yuli Mai Zuwa
Jun 06, 2018 14:40Kungiyar tarayyar Turai ta bayyana cewa zata dorawa kayakin da suke shigowa kasashen kungiyar haraji don maida martani kan harajin da gwamnatin Amurka ta dorawa karafan da suke fitowa daga kasashen na turai.
-
Putin : Takunkumin Da Turai Ta Kakaba Wa Moscow Zai Cutar Da Bangarorin Biyu
Jun 06, 2018 02:47A yayin da yake gudanar da taron manema labarai tare shugabar gwamnatin Austria Sebastian Kurz marecen jiya talata a birnin Viena, Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya ce takunkumin da kungiyar tarayyar Turai ta kakabawa Masco zai cutar da dukkanin bangarorin.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Gwatamala Ya Kai 69
Jun 05, 2018 07:25Yawan mutanen da suka rasa rayukansu a aman wuta na tsaunukan Fuego a kasar Gwatemala ya kai 69 bayan da wata girgizan kasa mai karfin ma'aunin Rechter 5.2 ya aukawa yankin kudu maso yammacin kasar a jiya litinin.
-
Tarin TB Na Kashe Mutane Kimani Miliyon 1.6 A Ko Wace Shekara A Duniya
Jun 05, 2018 07:24Majalisar dinkin duniya ta bada asanarwan cewa cutar tarin TB tana kashe akalla mutane miliyon daya da dubu 600 a ko wace shekara a duk fadin duniya.
-
Shugaban Hukumar IAEA Ya Ce: Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya
Jun 05, 2018 02:06Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimma da ita.
-
Sabuwar Gwamnatin Italiya Ta Sanar Da Tsauraran Matakai Kan 'Yan Gudun Hijira
Jun 04, 2018 13:51Kasar Italiya ta sanar da cewa ba za ta ci gaba da zama abin da ta kira sansanin 'yan gudun hijirar da suke shigowa Turai ba, tana mai shan alwashin daukar tsauraran matakan wajen rage 'yan gudun hijirar da suke shigowa kasar da kuma mayar da wadanda suka riga da suka shigo kasar.
-
Aman Wuta A Tsaunukan Gwatamala Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Akalla 25
Jun 04, 2018 07:20Mutum akalla 25 ne aka tabbatar da mutuwarsu a yayinda wasu da dama suka bace bayan da tsunukan Gwatamala suka yi aman wuta a safiyar jiya lahadi. Aman dai ya daga narkekken dutse har na tsawon kilomita 10 daga doron kasa.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar Mali
Jun 03, 2018 14:35Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yadda rikicin siyasa ke ci gaba da yin kamari a kasar Mali tana mai jaddada yin kira ga gwamnatin Mali da 'yan adawar kasar da su dauki matakin sulhunta tsakaninsu.
-
Taron Kasashen G7 Ya Sake Maida Amurka Saniyar Ware
Jun 03, 2018 01:21Kasashen mafiya karfin tattalin arziki na duniya da ake kira G7, sun kammala taronsu a jiya Asabar, tare da nuna adawa da sabuwar siyarar kasuwancin Amurka.