-
An Saki Yan Adawa A Kasar Venezuela Daga Gidan Kurkuku.
Jun 02, 2018 07:32Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya bada umurnin sakin wasu yan adawa da gwamnatnsa daga gidan yari.
-
Amurka Ta Sha Kaye A Kwamitin Tsaro A Kokarinta Na Yin Allah Wadai Da Kungiyar Hamas
Jun 02, 2018 01:01Amurka ta sha kaye a Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya a yayin da ta gabatar da wani kudurin nuna goyon baya ga haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma yin Allah wadai da kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa.
-
Harajin Karafa : Kungiyar EU Ta Kai Karar Amurka
Jun 01, 2018 11:04Kungiyar tarayya turai, ta EU, ta ce ta kai karar Amurka, gaban hukumar kasuwanci ta duniya, bayan da Amurkar ta sanar da fara aiki da sabon tsarin biyan harajin karafa.
-
Rikicin Siyasar Kasar Nicaragua Ya Lashe Rayukan Mutane Kimanin 100
Jun 01, 2018 09:23Zanga - zangar nuna kin jinin gwamnatin kasar Nicaragua ta lashe rayukan mutane akalla 98 tare da jikkata wasu adadi mai yawa.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Tsawon Wa'adin Takunkumin Da Ya Kakaba Kan Sudan Ta Kudu
Jun 01, 2018 09:13Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya a zamansa a daren jiya Alhamis ya amince da karin wa'adin takunkumin da ya kakaba kan kasar Sudan ta Kudu.
-
Zinedine Zidane Ya Sanar Da Kudurinsa Na Barin Kungiyar Real Madrid
May 31, 2018 11:30Babban mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kasar Spain, Zinedine Zidane ya sanar da ajiye aikinsa a matsayin mai horar da kungiyar kasa da mako guda bayan da ya jagorancin kungiyar wajen lashe kofin zakaran zakarun Turai a karo na uku a jere.
-
EU Ta Soki Halin Da Yancin Dan Adam Ke Ciki A Masar
May 31, 2018 05:34Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta soki hallin da 'yancin dan adam ke ciki a kasar Masar.
-
Rasha : Lavrov, Ya Gana Da Kim Jong Un, A Pyongyang
May 31, 2018 05:34Ministan harkokin wajen Rasha, Sergueï Lavrov, ya gana da Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un a birnin Pyongyang, yau Alhamis a ci gaba da ziyarar da yake a kasar.
-
Nicky Haley: Manufar Hamas Kawo Karshen Isra'ila
May 31, 2018 02:14Wakiliyar Amurka a MDD Nicky Haley da take nuna fishin fadar White House da ta kasa samar da kudiri kan kungiyar gwagwarmayar Palastinawa na cewa tushen manufar kungiyar Hamas kawo karshen Isra'ila.
-
Kashi 50% Na Kananen Yarar Duniya Na Fuskantar Barazanar Yaki Da Yunwa.
May 31, 2018 02:14Wata Kungiyar ceton yaran Duniya ta kasar Birtaniya ta bayar da rahoton cewa kashi 50% na yara a Duniya na fuskantar barazana daga yaki, tsananin talauci da kuma bambanci.