-
Kasar Mexico Ba Zata Biya Kudaden Gina Katanga Tsakanin Kasar Da Amurka Ba
May 30, 2018 02:28Shugaban kasar Mexico Enrique Peña Nieto ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta taba biyan kudade don gina katanka tsakanin kasar da kasar Amurka ba.
-
Za A Gudanar Da Zabe Cikin Watan Disemba A Libiya
May 29, 2018 14:30Jagororin Libiya Sun amince a gudanar da zaben kasar a ranar 10 ga watan Disemba a taron zaman lafiyar da suka gudanar yau Talata a birnin Paris na kasar Faransa
-
Yau Duniya Ke Bikin Ranar Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya
May 29, 2018 14:29Saktare janar na MDD Antonio Guterres ya bayyana dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD a matsayin jari na tabbatar da sulhu da tsaro a duniya
-
An Fara Taron Sasanta 'Yan Libiya A Faransa
May 29, 2018 06:50Yau Talata, an fara wani babban taron muhawara a birnin Paris mai manufar sasanta 'yan Libiya, da zumar samar da hanyoyin shirya zabukan kasar kafin karshen wannan shekara.
-
Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Na Taimaka Wa Tsaron Turai_Mogherini
May 29, 2018 06:50Babbar jami'ar kula da harkokin kasashen ketare na kungiyar tarayya turai, Federica Mogherini ta bayyana cewa, batun nukiliyar Iran na shafar tsaron kungiyar, maimakon tattalin arziki.
-
Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum 3 A Belgium
May 29, 2018 06:49Rahotanni daga Belgium na cewa, wani dan bindiga ya hallaka mutum uku, da suka hada da 'yan sanda biyu a birnin Liège dake gabashin kasar.
-
Tarayyar Turai Ta Bukaci A Sake Zaben Shugaban Kasa A Kasar Venezuela.
May 28, 2018 14:52Miniostocin harkokin waje na kasashen tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Venezuela.
-
Wata Tawagar Amurka Ta Isa Koriya Ta Arewa
May 28, 2018 06:39Shugaba Donald Trump na Amurka ya tabbatar da cewa, wata tawagar jami'an kasar sun isa Koriya ta arewa don tattaunawa game da shirye-shiryen ganawarsa da shugaba Kim Jong Un da aka shirya gudanarwa a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore.
-
Masar: Muna Fatan Mohammad Salah Zai Buga Gasar Cin Kofin Duniya Duk Da Raunin Da Ya Samu
May 27, 2018 13:25Ministan wasanni da matasa na kasar Masar, Khalid Abd El-aziz, ya bayyana fatan cewa shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Mohammed Salah zai buga gasar kwallon kafa ta duniya da za gudanar a kasar Rasha duk kuwa da rauni da ya samu a kafadarsa a jiya Asabar.
-
Rasha:An Karfafa Matakan Tsaro A Gariruwan Da Za Su Karbi Bakuncin Kwallon Kafa
May 27, 2018 01:55Yayin da ranar fara wasan Cin Kofin kwallon kafa ta duniya ke kara kuratowa, an karfafa matakan tsaro, musaman a gariruwan da za su karbi bakuncin cin kofin kwallon kafa ta Duniya a kasar Rasha.