'Yan Tawaye A Tripoli Libya Sun Amince Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i3544-'yan_tawaye_a_tripoli_libya_sun_amince_da_gwamnatin_hadin_kan_kasa
'Yan tawayen Libya masu iko da Tripoli sun amince da gwamnatin hadin kan kasa.
(last modified 2018-08-22T06:58:06+00:00 )
Apr 07, 2016 10:41 UTC

'Yan tawayen Libya masu iko da Tripoli sun amince da gwamnatin hadin kan kasa.

'Yan tawayen Libya masu iko da Tripoli sun amince da gwamnatin hadin kan kasa, wadda kasashen duniya suka amince da ita.

Dr. Ilya Idisa masanin harkokin siyasa daga Yamai Nijar ya yi wa sashen Hausa Tehran karin bayani kan hakan.