-
Yajin Aikin Matukan Kamfanin Jiragen Sama Na Kasar Moroko
Jul 26, 2018 02:26Kamfanin Jiragen sama na Royal Air Morroc ya dakatar da ayyukansa saboda yajin aikin da matukansa suke yi.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Bayyana Rashin Amincewarsa Da Bukatar Yin Murabus
Jul 25, 2018 15:00Fira ministan kasar Tunusiya ya bayyana rashin amincewarsa da bukatar shugaban kasar ta neman ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Rundunar Sojin Somaliya Ta Karyata Da'awar 'Yan Ta'adda Kungiyar Al-Shabab Ta Kasar
Jul 25, 2018 15:00Rundunar sojin Somaliya ta sanar da cewa: Babu gaskiya a da'awar cewa mayakan kungiyar Al-Shahab ta kasar sun kwace iko da barikin sojin Somaliya da ke shiyar kudancin kasar.
-
Yajin Aikin Matuka Jiragen Sama A Moroko Ya Janyo Dakatar Da Zirga-Zirgar Jiragen Sama A Kasar
Jul 25, 2018 14:58Yajin aikin matuka jiragen saman kamfanin zirga-zirgar jiragen saman kasar Moroko na Royal Air Maroc Airline ya janyo dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a kasar.
-
Ma'aikatan Gwamnati Na Yajin Aikin Kwana 10 A Guinea Bissau
Jul 25, 2018 06:35A Guinea Bissau ma'aikata sun tsunduma wani yajin aiki na kwanaki goma, domin cilasta wa gawmnati yi masu karin albashi da kuma inganta yanayin aikinsu.
-
Kwamitin Tattalin Arziki Na Kungiyar BRICS Ya Kammala Taronsa A Afrika Ta Kudu
Jul 25, 2018 02:00Kwamitin tattalin arziki na kasashen kungiyar BRICS ya kammala taronsa na shekar shekara a birnin Durban na kasar Afrika ta kudu.
-
Nigeria Da Niger Sun Kulla Yerjejeniyar Gina Matatar Katsina
Jul 25, 2018 01:54A jiya Talata ce gwamnatin tarayyar Nigeria da ta jumhuriyar Niger suka rattaba hannun kan yerjejeniyar gina matatar man fetur da bututun sinadarin hydrocarbon a Katsina.
-
An Kai Hari Kan Ofishin 'Yan Sanda A Libiya
Jul 24, 2018 14:47Majiyar tsaron Libiya ta sanar da cewa wasu gungun 'yan ta'adda sun kai hari kan ofishin 'yan sanda na garin Ajdabiya dake gabashin kasar
-
An Hallaka 'Yan Ta'addar Al-Shabab 87 A Kudancin Somaliya
Jul 24, 2018 14:45Gwamnatin Somaliya ta sanar da hallaka mayakan Al-Shabab 87 yayin arangama da jami'an tsaro a kudancin kasar.
-
Kungiyar Brics Ta Fara Taron Kwanaki Biyu A Afirka Ta Kudu
Jul 24, 2018 14:36kasashen duniya masu samun habakar tattalin arziki wato Brics sun fara gudanar da taronsu na shekara shekara a birnin Durban na kasar Afirka ta kudu.