-
MDD, Ta Yi Gargadi Akan Yadda Rikicin Mali Ke Shafar Burkina Faso Da Nijar
Jul 21, 2018 01:18Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
-
Ran Gadin Ministar Tsaron Faransa A Yankin Sahel
Jul 21, 2018 01:17A ci gaba da ran gadin da take a yankin Sahel domin karfafa wa kungiyar G5 Sahel, kan yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi, ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta isa a birnin Ouagadugu na kasar Burkina Faso.
-
An Fitar Da Jerin Sunayen 'Yan Takara A Zaben Kamaru
Jul 21, 2018 01:16A Kamaru, an fitar da jerin sunayen 'yan takara 28 dake neman fafata wa a zaben shugaban kasar na ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa.
-
Libiya Ta Yi Watsi Da Bukatar Kasashen Turai Na Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijra A Kasar
Jul 20, 2018 13:47Kasar Libiya ta yi watsi da bukatar da kungiyar EU ta gabatar mana na kafa cibiyoyin da za a tsugunar da 'yan gudun hijra a kasar
-
Ambaliyar Ruwa Ya Ci Rayukan Mutane 13 A Nijer
Jul 20, 2018 13:42A jamhoriyar Nijer, kimanin mutane 13 ne suka rasu rayukansu a wasu sassan kasar
-
Ministar Tsaron Faransa Na Ziyara Nijar Don Karfafa Wa Kungiyar G5 Sahel
Jul 20, 2018 06:13Ministar tsaron kasar Faransa, Florence Parly, ta fara wata ziyarar aiki a Jamhuriya Nijar, domin karfafa wa kungiyar yaki da ta'addanci ta G5 Sahel.
-
Ana Tsare Da Wasu Sojoji, Bayan Nuna Wani Bidiyo Na Kisan Kai
Jul 20, 2018 05:59Rahotanni daga Kamaru, na cewa an cafke wasu sojojin kasar hudu, sakamakon wani hoton bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta, inda ana nuna wasu jami'an tsaro sun hallaka wasu mata cikin har da wata mai goyo.
-
Za'a Gudanar Da Zaben Shugaban A D.R.Congo Kamar Yadda Aka Tsara
Jul 20, 2018 02:10Shugaban kasar D-Congo Joseph Kabila ya bayyana cewa za'a gudanar da zaben shugaban kasa a cikin watan Decemba na wannan shekarar kamar yadda aka tsara amma bai bayyana ko zai sabawa kundin tsarin mulkin kasar ya tsaya takara ba.
-
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bukaci Rage Cinkoso A Gidajen Yari
Jul 20, 2018 02:08Majalisar tattalin arziki ta kasa (NEC) a tarayyar Najeriya ta bukaci gwamnonin kasar su dauki mataki kan fursinonin da aka yankewa hukuncin kisa a jihohinsu don sun zama barazana ga tsarin gidajen yari a kasar
-
Shugaban Kasar Masar Ya Gana Da Takwaransa Na Sudan A Kharthum
Jul 20, 2018 02:00Shugaban kasar Masar Abdulfattah Assisi ya kai ziyarar aiki zuwa birnin Khartun na kasar Sudan a jiya Alhamis ya kuma gana da tokoransa na kasar ta Sudan Umar Hassan Al-Bashir.