-
Buhari: Nijeriya Za Ta Karfafa Alakar Tattalin Arziki Da Kasar Tanzaniya
Jun 08, 2018 04:55Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar Nijeriya a shirye ta ke ta kara karfafa alakarta ta tattalin arziki da kasar Tanzaniya don amfanin dukkanin kasashe biyun.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Zabi Ministan Gidaje A Matsayin Sabon Priministan Kasar
Jun 08, 2018 02:12Shugaban kasar Masar Abdulfatah Assisi ya zabi ministan gidaje a matsayin sabon Priministan kasar bayan da gwamnatin Sherif Isma'ila ta kawo karshen aikinta kamar yadda aka saba, idan za'a fara sabon wa'adi na mulkin shugaban kasa.
-
Sojojin Libya Suna Daba Da Kwace Garin Darni Daga Hannun Yan Ta'adda
Jun 08, 2018 02:12Wata majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar karkashin Janar Halifa Haftar mai ritaya suna daba da kwace garin Darne daga gabacin kasar daga hannun yan ta'adda.
-
An Gano Sassan Wani Karamin Jirgin Saman Kasar Kenya Da Ya Yi Hatsari Ranar Talata
Jun 08, 2018 02:09Ma'aikatar sifiri ta kasar Kenya ta basa sanarwan gano burbushin na karamin jirgin saman kasar da ya fadi a tsakiyar kasar a ranar Talatan da ta gabata ba.
-
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Bukaci A Aiwatar Da Dokokin Shige Da Fice Na Kungiyar ECOWAS Kamar Yadda Ya Dace
Jun 08, 2018 02:05Gwamnatin tarayyar Najeriya ta jaddada bukatar a aiwatar da dukkan dokokin shige da fice na kayaki da mutanen da kasashen kungiyar ECOWAS suka amince da su a kan iyakokin kasar.
-
Wata Kungiyar Bada Agaji Ta Ce: Al'ummar Sudan Ta Kudu Suna Cikin Halin Tsaka Mai Wuya
Jun 07, 2018 13:35Kungiyar tallafawa 'yan gudun hijira ta Norwegian Refugee Council ta yi gargadi kan irin tarin matsalolin da al'ummar Sudan ta Kudu suke fuskanta a fagen rayuwa sakamakon tashe-tashen hankula.
-
Buhari Ya Sauya Ranar Dimokradiyya A Nijeriya Zuwa Ranar 12 Ga Watan Yuni
Jun 07, 2018 06:42Shugaban Muhamadu Buhari na Nijeriya ya sauya ranar dimokaradiyyar kasar daga 29 ga watan Mayu na kowace shekara zuwa ranar 12 ga watan Yuni don girmama zaben 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da aka sanar da Cif Moshood Abiola a matsayin wanda ya lashe shi.
-
Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Ya Bayyanar Aniyarsa Ta Ganawa Da Shugaba Kiir
Jun 07, 2018 06:42Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta Kudu Riek Machar ya sanar da cewa a shirye yake ya gana da shugaban kasar Sudan ta Kudun Salva Kiir don tattauna hanyoyin da za a kawo karshen rikicin kasar, sai dai ya ce ba shi da masaniya kan kokari shirin tattaunawarsu a kasar Sudan.
-
An Kori Ministan Cikin Gidan Tunisia
Jun 07, 2018 01:16A Tunisia, an kori ministan cikin gidan kasar, Lotfi Brahem, daga gwamnati.
-
Kenya : An Dakatar Da Binciken Jirgin Saman Da Ya Bace
Jun 07, 2018 01:16A kasar kenya an dakakar da binciken da ake na neman karamin jirgin nan da ya bata, dauke da fasinjoji takwas da mambobi biyu a ranar Talata.