-
Alkalai Sun Shiga Yajin Aiki Na Kwanaki Uku A Tchadi
May 29, 2018 14:28Alkalan kasar Tchadi sun shiga yajin aiki na kwanaki uku domin nuna rashin jin dadinsu kan yadda jami'an tsaro suka kaiwa wani lauya farmaki a kudancin kasar
-
Zaizayar Kasa Ta Ci Rayukan Mutum 32 A Kasar Ethiopia
May 29, 2018 14:28Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka fara tun a farkon wannan mako da muke ciki a kasar Ethiopia yayi sanadiyar zaizayewar kasa a wasu yankuna na kasar, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum 32
-
Za A Rage Shekarun Tsayawa Takarar Siyasa A Najeriya
May 29, 2018 14:27Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da ke cika shekaru 3 akan karagar mulki a wannan Talata,ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa zai sanya hannu kan dokar nan ta bai wa matasa damar tsayawa takara nan da kwanaki kadan masu zuwa.
-
Najeriya : Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 4 A Konduga
May 29, 2018 06:51'Yan sanda a Najeriya, sun tabbatar da mutuwar mutane hudu sakamakon wani harin kunar bakin wake a garin Konduga dake yankin arewa maso gabashin kasar.
-
'Yan Boko Haram 17 Sun Mika Kansu Ga Sojojin Nijeriya Don Neman A Yi Musu Afuwa
May 29, 2018 01:19Wasu 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko su 17 sun mika kansu ga rundunar sojin Nijeria suna masu cewa sun yi hakan ne don neman afuwar da gwamnatin Nigeria ta shelanta kan 'yan kugniyar da suka ajiye makamikuma.
-
Mugabe Yaki Amsa Gayyatar Da Majalisar Zimbabwe Ta Masa Don Bayani $15b Da Suka Bace
May 29, 2018 01:19Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe yaki amsa gayyatar da majalisar dokokin kasar ta yi masa don neman karin bayani dangane da wasu kudade na cinikin diamond da suka kai dala biliyan 15 da suka layar zana a lokacin mulkinsa.
-
Shugaban Kasar Mali Ya Sanar Da Aniyarsa Ta Sake Tsayawa Takarar Shugabancin Kasar
May 29, 2018 01:18Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita, ya sanar da cewa ya kuduri aniyar sake tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben shugaban kasar da za a gudanar a karshen watan Yulin wannan shekara ta 2018.
-
Mutane Ukku Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Kunan Bakin Wake A Jihar Borno Na Tarayyar Nigeria
May 28, 2018 14:52Mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani harin kunan bakin waken da aka kai a cikin wani masallaci a garin Monguno a jihar Borno arewa maso gabacin tarayyar Nigeria.
-
Cibiyar Kula Da Wadanda Macizai Suka Sara A Kaltungo Ta Ce A Halin Yanzu Tan Jinyan Mutane 70
May 28, 2018 14:51Shugaban asbitin jinyar wadanda macozai suka sara a garin Kaltungo na jihar Gombe a tarayyar Nigeria ya bayyana cewa asbitin nasa tana jinyar mutane 70 a halin yanzu.
-
An Sake Kama Wani Jigo A Cikin Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Kasar Masar
May 28, 2018 14:51Babban mai gabatar da kara a kasar masar ya bada sanarwan sake kama daya daga cikin jagororin kungiyar yan uwa musulmi a yau litini don amsa tambayoyi.