-
Fashewar Boma-Bomai A Arewacin Kasar Mali
Apr 23, 2018 02:46Majiyar Majalisar dinkin duniya a kasar Mali ta bada labarin fashewar wasu abubuwa a arewacin kasar
-
Mutane 16 Ne Aka Tabbatar Da Mutuwarsu A Jihar Kogi A Jiya Lahadi.
Apr 23, 2018 02:22Jiradar Daily Trust ta Nigeria ta bayyana cewa wasu yan bindiga wadanda har yanzun ba a gano su waye ne ba, sun kai hare-hare a kan wasu kauyuka a jihar Kogi har kuma mutane 16 sun rasa rayukansu a jiya Lahadi.
-
Yan Tawaye A Yankin Ingilishi Na Kasar Kamaru Sun Kai Hari Kan Gwamnan Lardin A Jiya Lahadi.
Apr 23, 2018 02:18Majiyar jami'an Tsaron Yankin Ingilishi na Kamaru ta bada sanrwan cewa yan awaren yankin sun kai hari kan gwamnan lardin a jiya Lahadi a lokacinda yake halattar wani taro a yankuin
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane A Najeriya
Apr 22, 2018 14:26Wasu 'yan kunar bakin wake biyu sun kai hari masallaci a garin Bama na jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
An Tayar Da Bama-Bamai A Arewacin Kasar Mali.
Apr 22, 2018 14:24Wata majiya ta kusa da MDD ta tabbatar da fashewar bama-bamai arewacin kasar Mali.
-
Aljeriya : FLN, Ta Bukaci Bouteflika, Ya Nemi Wa'adi Na 5
Apr 22, 2018 06:45Jam'iyyar FLN mai mulki a Aljeriya, ta bukaci shugaban kasar, Abdelaziz Bouteflika, da ya yi tazarce ta hanyar neman wani wa'adin mulki karo na biyar, duk da rashin lafiyar da yake fama da shi.
-
Zimbabwe Ta Shirya Gudanar Da Sahihin Zabe Inji Kungiyar SADC
Apr 22, 2018 06:45Kungiyar raya yankin kudancin Afrika SADC, ta ce a shirye Zimbabwe take ta gudanar da sahihin zabe saboda kyan yanayin siyasa da dokoki da kasar ke ciki.
-
Macron Da Al-sisi Sun Tattauna Ta Wayar tarho Kan Rikicin Syria
Apr 22, 2018 02:14Shugabannin kasashen Faransa da Masar sun tattauna ta wayar tarho kan batun rikicin kasar Syria.
-
Yan Gudan Hijira A Kudancin Kasar Libya Suna Bukatar Taimakon Abinci Da Gaggawa
Apr 21, 2018 14:36Kakakin hukumar yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ya bada sanarwan cewa iyalan yan gudun hijira kimani 370 a kudancin kasar Libya suna bukatar taimakon abinci da gaggawa.
-
An Kashe Yan Ta'adda 15 A Tsakiyar Kasar Mali
Apr 21, 2018 14:35Majiyar sojojin kasar Mali ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun sami nasarar hallaka yan ta'adda 15 a wani sumamen da suka kai masu a garin Mupik a tsakiyar kasar.