-
Yansanda Da Yan Adawa Sun Kara A Kasar Madagaska
Apr 21, 2018 14:35Yansanda ya yan adawa a birnin Antananarivo na kasar Madagascar sun kara a lokacinda yan sanda suka yi kokarin tarwatsa wata zanga-zangar lumana wacce yan adawar suka shirya don nuna rashin amincewarsu da kafa wasu dokoki wadanda zasu hada yan takararsu tsayawa zaben shugaban kasa nan gaba a cikin wannan shekara.
-
Babu Hadin Kai Tsakanin Kasashen Afrika-Shugaban Kasar Guinea
Apr 21, 2018 14:34Shugaban kasar Equatorial Guinea ya bayyana damuwarsa da rashin hadin kai dake tsakanin kasashen Afrika
-
Zimbabwe : Majalisa Za Ta Saurari Mugabe Kan Batan Kudin Lu'u-Lu'u
Apr 21, 2018 06:41A Zimbabwe, kwamitin majalisar dokokin kasar mai kula da harkokin ma'adunai da makamashi, ya bukaci tsohon shugaban kasar Robert Bugabe da ya yi bayyani kan salwantar wasu kudade rara na lu'u-lu'u da yawansu ya kai Dalar Amurka Bilyan 15.
-
MDD : Mutane Miliyan 10 Ke Bukatar Tallafin Abinci Saboda Fari A Yankin Sahel
Apr 21, 2018 06:35MDD ta ce karancin ruwan sama a bara ya haifar da fari da ya shafi galibin yankin Sahel, al'amarin da ya jefa mutane sama da miliyan 10 cikin tsananin bukatar abinci a bana.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Wani Sabon Shiri Na Kawo Karshen Boko Haram
Apr 21, 2018 01:15Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kaddamar da wani sabon shiri na ganin bayan kungiyar ta'addancin nan na Boko Haram da kawo karshensa gaba daya.
-
Shugaba Sudan Al-Bashir Ya Kori Ministan Harkokin Wajen Kasar
Apr 21, 2018 01:14Shugaban kasar Sudan Omar Hasan al-Bashir ya kori ministan harkokin wajen kasar Ibrahim Ghandour, a wani abin da ake gani ya samo asali ne saboda korafin da yayi kan rashin biyan jami'an diplomasiyyar kasar da suke waje albashi na watanni.
-
An Cafke Wasu 'Yan Ta'addan Takfiriyyah 4 A Kasar Aljeriya
Apr 20, 2018 14:25Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kame wasu 'yan ta'addan takfiriyya hudu da suka hada da wani gawuraccen kwamanda daga cikinsu.
-
Shugaban Burundi Ya Gudanar Da garambawul A Cikin Majalisar Ministocin Kasar
Apr 20, 2018 14:23Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza ya gudanar da wani garambawul a cikin majlaisar ministocin kasar.
-
Libya: An Kai Wa FIlin Saukar Jiragen Sama Na Mu'aitakah Hari
Apr 20, 2018 07:27Majiyar tsaron kasar Libya ta ce an kai harin ne da makamai a filin saukar jiragen sama na muaitakha wanda ya haddasa asara ta dukiya
-
An Sauya Sunan Kasar Swaziland Zuwa eSwatini
Apr 20, 2018 07:25Sarkin kasar ne Mswati III ya sanar da sauya kasar suna a yayin bikin cikarta shekaru 50 da samun 'yanci