-
Al-Bashir Ya Kori Ministan Harakokin wajen Kasarsa
Apr 20, 2018 02:07Shugaba Omar Al-Bashir na kasar Sudan ya sauke Ibrahim Ghandour ministan harakokin wajen kasar daga kan mikaminsa
-
Sabuwar Gwamnatin Habasha Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki A Gaban Majalisar Dokokin Kasar
Apr 20, 2018 02:06Majalisar dokokin kasar Ethiopia ta amince da sabon Piraministan kasar Abi Ahmad
-
Kalaman Shugaba Buhari Kan Matasa Ya Janyo Ce-ce Ku-ce A Najeriya
Apr 20, 2018 02:00Kalaman da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi na cewa matasan kasar ba suyi karatu ba, kuma ba su da aikin yi, sannan suna jira gwamnati ta samar musu ababen more rayuwa da kudin mai ya janyo ce-ce ku-ce a tsakanin al'ummar kasar
-
Nijer:An Tisa Keyar Wasu 'Yan Kungiyar Farar Hula Biyu Zuwa Gidan Kaso
Apr 20, 2018 01:58Gwamnatin Jamhoriyar Nijer ta tisa keyar 'yan Kungiyar Fara Hular nan biyu da suka hada Ibrahim Diori da Maikoul Zodi, Zuwa Gidan Kaso.
-
Senegal : 'Yan Sanda Sun Yi Amfani Da Karfi Wajen Tarwatsa Masu Zanga-Zanga
Apr 19, 2018 13:33'Yan sanda sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa daruruwan masu zanga-zanga a birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal wadanda suka fito don nuna rashin amincewarsu da kokarin da 'yan majalisar kasar suke yi na yin sauyi ga kundin tsarin zabe na kasar.
-
An Dawo Da Sandar Ikon Majalisar Najeriya Da Aka Sace
Apr 19, 2018 13:32'Yan sanda a Nijeriya sun dawo da sandar ikon Majalisar Tarayyar kasar da wasu 'yan daba da aka ce daya daga cikin 'yan majalisar ne ya turo su suka sace a jiya Laraba.
-
Jakadan Cote De Voire A Majalisar Dinkin Duniya Ya Rasu
Apr 19, 2018 07:56kamfanin dillancin labarun faransa ya ambato majiyar diplomasiyya na cewa; Jadakan kasar Cote De Voire a Majalisar Dinkin Duniya Bernard Tanoh Boutchoue ya rasu a asibitin birnin New york.
-
Sudan Ta Kai Karar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya
Apr 19, 2018 01:55Ministan harkokin wajen kasar Sudan Ibrahim Ghandur ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kai karar Masar a gaban komitin tsaro na Majalisar dinkin duniya.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai-Da-Rai Kan Yan Kungiyar Ikhwanul Muslimin 3
Apr 19, 2018 01:55Wata kotu a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai kan yayan kungiyar Ikhwanul-Muslimin su uku bayan ta same su da laifin ayyukan ta'addanci.
-
Shugaban Muhammadu Buhari Zai Halarci Taron Kungiyar ECOWAS Kan Matsalolin Kan'iyakoki A Yankin
Apr 19, 2018 01:54Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria zai halarci taron da kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS a takaice zata shirya don tattauna batun kai-kawon mutane da kayayyaki tsakanin kasashen yammacin Afrika.