-
AU Ta Kira Manyan Kasashen Duniya Su Girmama Hurimin Siriya
Apr 16, 2018 01:50Tarayyar Afrika AU, ta yi kira ga manyan kasashen duniya su hada hannu wajen warware yakin basasar kasar Siriya tare da girmama hurimin kasar.
-
Gwamnatin Najeriya Ta Sha Alwashin Sake Bayyana Sunayen Wadanda Ake Zargi Da Satar Kudin Gwamnati
Apr 15, 2018 12:54Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sake sanar da aniyarta ta sake fitar da sunayen wasu mutanen da take zargi da satar dukiyar gwamnatin kasar a shekarun baya lamarin da ya sanya tattalin arzikin kasar cikin tsaka mai wuya.
-
Moroko Ta Sanar Da Ficewarta Daga Hadin Gwiwan Kasashen Da Suke Yakar Kasar Yemen
Apr 15, 2018 12:52Kasar Moroko ta sanar da ficewarta daga hadin gwiwan kasashen da suke yakar kasar Yemen karkashin jagorancin kasar Saudiyya.
-
Tunisiya: An Sake Mayar Da Batun Jami'an GwamtinTsohon Shugaban Kasa Bin Ali A Gaban Kotu
Apr 15, 2018 06:40Kamfanin dillancin labarun faransa ya amabato hukumar da ke kula da bincike ta'annatin da aka yi a kasar a zamanin Zainul Abidin Bin Ali na cewa; Za a sake bude shari'ar mutane 47 na tsohuwar gwamnatin
-
Aljeriya: An Fake Da Karya Wajen Kai Wa Syria Hari
Apr 15, 2018 06:36Wani Masanin harkokin tsaro na kasar Aljeriya ya bayyana cewa; An Kirkiri babbar karya ne ta makamai masu guba domin kai wa Syria hari
-
Rikici Na Kara Yaduwa A Yankin Masu Magana Da Harshen Ingilishi A Kasar Kamaru
Apr 15, 2018 02:07Majiyar gwamnatin kasar Kamaru ta bada sanarwan kara yaduwar rikici a yankin masu magana da harshen turanci a kasar.
-
Sojojin Nigeria Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Shirya Kashe-Kashen Mutane A Jihar Taraba
Apr 15, 2018 02:05Majiyar sojojin Nigeria ta bayyana cewa sojojin kasar sun kama mutane biyu wadanda suke tsammanin cewa sune suke shirya kashe-kashen da ke faruwa a jihar Taraba.
-
An Karyata Jita-Jitar Mutuwar Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Libya Khalifa Haftar
Apr 14, 2018 13:45Rahotanni daga kasar Libya na cewa jami'an gwamnatin kasar sun karyata jijitar da ake yadawa kan mutuwar Khalifa Haftar.
-
Najeriya: Shekara hudu da sace 'yan matan Chibok
Apr 14, 2018 08:06Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Gambiya : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi
Apr 14, 2018 01:58Jam'iyya mai mulki a kasar Gambiya ta lashe da gagarimin rinjaye zaben wakilan kananan hukumomi da aka gudanar.