-
An Cika Shekaru Hudu Da Sake 'Yan Matan Chibok
Apr 14, 2018 01:55Yau 14 ga watan Afrilu, aka cika shekaru hudu cif da sake 'yan matan makarantar sakandare na garin Chibok a arewa maso gabashin Najeriya.
-
Najeriya: An kashe Mutane 26 A Jahar Zamfara
Apr 13, 2018 14:43Kamfanin dillancin labarun faransa ya bayyana cewa a jiya alhamis da dare ne mahara suka kashe masu hakar zinariya 26 a wani kauye na Jahar Zamfara
-
Sama Da Bakin Haure 130 Ne Aka Ceto A Gabar Tekun Libiya
Apr 13, 2018 06:49Kakakin Dakarun tsaron ruwan Libiya ya sanar da ceto sama da bakin haure 130 a arewa maso yammacin ruwan kasar.
-
UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya
Apr 13, 2018 06:49Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce daga shekarar 2013 zuwa yanzu mayakan boko haram sun sace yara sama da dubu daya a arewa maso gabashin Najeriya.
-
MDD: Boko Haram Sun Sace Sama Da Kanana Yara 1000, Tun Daga 2013
Apr 13, 2018 01:21Hukumar Kula Da Kananan Yara Ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta sanar da cewa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram sun sace sama da kananan yara 1000 a yankunan arewa maso gabashin Nijeriya tun daga shekara ta 2013.
-
Sabon Shugaban Saliyo Ya Sanar Da Ministoci, 'Yan Adawa Sun Shigar Da Kara
Apr 13, 2018 01:21Sabon shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio ya sanar da sunayen 'yan majalisar ministocin gwamnatinsa da za a rantsar da ita a ranar 12 ga watan Mayu mai zuwa, a daidai lokacin da dan takarar da ya sha kaye a zaben shugaban kasar ya shigar da kara kotun koli na kasar yana kalubalantar sakamakon zaben da aka gudanar a ranar 31 ga watan Maris din da ya gabata.
-
MDD Za Ta Hukunta Masu Kawo Cikas A Shirin Shinfida Zaman Lafiya A Mali
Apr 12, 2018 11:00Majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta soma shirin gano wadanda ke kawo tarnaki a shirin wanzar da zaman lafiya a kasar Mali, domin kakaba masu takunkumi.
-
Ana Ci Gaba Jajanta Wa Aljeriya, Bayan Hatsarin Jirgin Sama
Apr 12, 2018 10:33Duniya na ci gama da aike wa da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Aljeriya da al'ummarta, biyo bayan mumunnan hatsarin jirgin saman soji da ya yi ajalin mutum 257
-
Kashe-kashe A Najeriya Laifin Gaddafi Ne – Buhari
Apr 12, 2018 09:33Shugaba Muhammadu Buhari, na Najeriya ya dora laifin kashe-kashen da ke faruwa a fadin kasar a kan tsohon shugaban Libiya, Mu’ammar Gaddafi.
-
Musulmi Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Apr 12, 2018 06:46Al'ummar musulmin birnin Bangui na kasar Afirka ta tsakiya sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin jin dadinsu kan yadda ake ci gaba da kai musu hare-haren ta'addanci a kasar