-
An Kai Hari Kan Dakarun MDD A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Apr 10, 2018 14:27Majiyoyin dakarun majalisar dinkin duniya masu gudanar da ayyukan wanzar da sulhu da zaman lafiya a jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun tabbatar da kai hari a kansu.
-
Sama Da 'Yan Kasar Chadi Dubu 4 Ne Suka Koma Gida Daga Kasar Sudan
Apr 10, 2018 06:35Babban Kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da komawar bakin haure 'yan kasar Chadi dubu 4 daga kasar Sudan
-
Kotu Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Da Ake Zarkinsa Da Ta'ddanci A Sanegal
Apr 10, 2018 06:35Kotu a kasar Senegal ta yanke hukuncin daurin shekaru 15 a kidan kaso kan ga wani dan kasar mai dauke da takardar zama dan kasar Faransa bayan da ta same shi da lafin alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
An Fara Atisayen Sojin Amurka Dana Kasashen Yamma A Afrika
Apr 10, 2018 02:12An fara atisayen sojin hadin gwiwa na dakarun kasashe ashirin daga nahiyar Afirka, da na yammacin duniya a karkashin jagorancin Amurka da ake kira ''Flintlock.
-
Nijar Ta Sanar Da Shirin Shimfida Bututun Mai Zuwa Chadi
Apr 10, 2018 02:12Jamhuriya Nijar ta sanar da wani shirinta ta shinfida bututun mai da zai dinga kai manta zuwa kasar Kamaru ta cikin Chadi domin fitar da shi zuwa kasuwannin duniya.
-
Aljeriya Ta Jaddada Bukatar Daukan Matakan Toshe Duk Hanyoyin Samun Kudaden 'Yan Ta'adda
Apr 09, 2018 14:41Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya ya jaddada wajabcin daukan matakan toshe duk wasu hanyoyin samun kudaden kungiyoyin 'yan ta'adda a matsayin matakin farko na kokarin murkushe su.
-
Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram
Apr 09, 2018 14:32Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da kubutar da mata da kananan yara 149 daga hannun kungiyar Boko Haram a tungar 'yan ta'adda da ke dajin Sambisa.
-
Kotu A Senegal Ta Zartar Da Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Dan Ta'adda A Kasar
Apr 09, 2018 14:30Wata kotu a kasar Senegal ta zartar da hukuncin dauri na tsawon shekaru 15 a gidan kurkuku kan wani dan kasar da ke da takardar dan kasa a Faransa bayan samunsa da laifin shiga kungiyar ta'addanci.
-
Shugaba Buhari Zai Fara Ziyarar Aiki Ta Kwanaki A Birtaniyya
Apr 09, 2018 06:37A wani lokaci a yau din nan Litinin ne shugaba Muhammadui Buhari na Nijeriya zai fara wata ziyarar aiki zuwa Birtaniya, don ganawa da jami'an kasar, shugabannin wasu kamfanonin mai bugu da kari kan halartar taron kasashen kungiyar renon Ingila ta Commonwealths.
-
Kakakin Majalisar Dokokin Somaliya Yayi Murabus Kafin Kada Kuri'ar Korarsa
Apr 09, 2018 06:35Kakakin majalisar dokokin kasar Somaliya, Mohamed Sheikh Osman Jawari, yayi murabus daga mukaminsa jim kadan kafin 'yan majalisar su kada kuri'ar rashin amincewa da shi, lamarin da ya kawo karshen rikicin na siyasa da ake fama da shi a kasar.