-
Najeriya Ta Nuna Damuwarta Dangane Da Ayyukan Kungiyar Amnesty Internatinal A Kasar
Dec 18, 2018 15:29Majiyar fadar shugaban kasa a tarayyar Najeriya ta nuna damuwarta da ayyukan kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International, don ayyukan nata suna shafar shirin gwamnati na yaki da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Gwamnatin Libya Ta Yi Gargadi Akan Yiyuwar Dawowar Da'esh
Dec 18, 2018 03:55Gwamnatin kasar ta Libya ta ce; Tare da cewa an kwato garin Sirte daga hannun Da'esh sai dai hakan baya nufin an murkushe kungiyar baki daya
-
Mutane Biyu Ne Suka Rasa Rayukansu A Tashin Bom A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Dec 17, 2018 15:46Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa sojoji biyu ne suka rasa rayukansu a lardin Sinaa ta Arewa a yau Litinin saboda taka nakiyan da motarsu ta yi, sannan wasu 6 kuma suka ji rauni
-
Ma'aikata A Majalisar Dokokin Najeriya Sun Fara Yajin Aiki Na Gargadi
Dec 17, 2018 15:45Ma'aikata a majalisar dokokin tarayyar Majeriya sun fara yajin aiki na gargadi kuma na tsawon kwanaki hudu
-
Kostom A Najeriya Ta Sami Izin Raba Kayakin Da Ta Kwace Ga Yan Gudun Hijira
Dec 17, 2018 15:42Hukumar Kostom a tarayyar Najeriya ta ce ta sami izi na raba kayakin da jami'anta suka kwace daga hannun yan fasakori ga yan gudun hijira
-
Shugaban kasar Ghana ya kori alkalai uku daga aiki
Dec 17, 2018 07:23Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana, ya kori wasu manyan alkalai uku na kotunan kasar daga bakin aiki, sakamakon sakamakon aikata laifuka masu nasaba da cin hanci da karbar rashawa.
-
Amurka Ta Bukaci Wasu 'Yan Kasarta Su Fice Daga DR Congo
Dec 17, 2018 06:36Amurka ta bukaci 'yan kasarta wadanda aikinsu bai zama wajibi ba da kuma iyalensu dau fice daga Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.
-
Nigeria: Mayakan Boko Haram Sun Kai Hare-Hare Kusa Da Maiduguri
Dec 17, 2018 03:09Rahotanni daga Najeriya na cewa mayakan kungiyar Boko haram sun kaddamar da farmaki a kan kauyen Maiborti da ke tazarar kilo mita 5 daga wajen birnin Maiduguri na jahar Borno.
-
AFCON : Masar Da Afrika Ta Kudu Na Zawarcin Gasar 2019
Dec 16, 2018 13:54Hukumar kwallon kafa ta Afrika ta ce kasashen Masar da Afrika ta Kudu ne suka bayyana aniyarsu a hukumance ta neman karbar bakuncin gasar cin kofin AFrika na nahiyar na 2019, bayan kwace ragamar shirya gasar badi ga kasar Kamaru.
-
Shuwagabannin Kasashen Kwamitin CBLT, Sun Sha Alwashin Murkushe Boko Haram
Dec 16, 2018 13:05Shuwagabannin kasashe mambobin kwamitin tafkin Chadi, cewa da (CBLT), sun sha alwashin ganin bayan kungiyar Boko haram domin kawo karshen tsatsauran ra'ayi a yankin.