-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Musulmi A Afrika ta Kudu
Dec 08, 2018 09:40Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe wani musulmi har lahira a kan hanyarsa ta zuwa masallaci a Afrika ta kudu.
-
Sojojin Nijeriya Sun Dakile Harin Boko Haram A Jihar Borno
Dec 08, 2018 00:48Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar dakile wani kokari na kungiyar Boko Haram na kai hari wasu sansanonin sojojin guda biyu da suke yankin.
-
Masar Da Sudan Za Su Kafa Wata Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kare Kan Iyakoki
Dec 08, 2018 00:46Jakadan kasar Sudan a kasar Rasha, Nader Babakir, ya sanar da cewa kasashen Sudan da Masar suna shiri kafa wata rundunar soji ta hadin gwiwa tsakaninsu da nufin kare kan iyakokin kasar.
-
Tunisia: An Yi Tir Da Yunkurin Daidaita Maza Da Mata Kan Gado
Dec 07, 2018 15:35Babbar cibiyar kula da harkokin kur’ani a kasar Tunsia ta nuna rashin amincewa da yunkurin daidata maza da mata kan sha’anin gado a kasar
-
Saiful Islam Ya Gabatar Da Shawarwari Domin kawo Karshen Rikicin Libya
Dec 07, 2018 15:35Saiful Islam Ghaddafi dan tsohon shugaban Libya Mu'ammar Ghaddafi, ya gabatar da wasu sabbin shawarwari da nufin ganin an kawo karshen dambarwar da kasar ta Liya take ciki.
-
Nijar Ta Amince Da Dokar Ba Ta Kariya Ga 'Yan Gudun Hijira Wadanda Suka Rasa Matsuguninsu
Dec 07, 2018 05:31Jamhuriyar Nijar ta amince da dokar kasa ta ba da kariya da kuma taimakon mutanen da suka gudu suka bar matsugunansu saboda rikici, ko wani bala'i na daban irin su ambaliyar ruwa da fari.
-
Babu Kudin Shirya Zaben Libiya
Dec 07, 2018 01:39Hukumar zabe ta kasa a Libiya ta sanar da cewa ba ta da kudaden da zata shirya zaben kasar.
-
Kungiyar G5 Sahel, Ta Samu Alkawalin Kudaden Da Take Bukata
Dec 07, 2018 01:13Masu hannu da shunu da abokan hulda na kungiyar G5 Sahel, sun alkawarta bai wa kungiyar tallafin kudade kusa da Biliyan biyu na Yuro da kungiyar ke bukata domin aiwatar da wasu shirye shiryenta na ayyukan ci gaba domin yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi.
-
Al'Shebab Ta Kashe Manyan Sojojin Somaliya Biyu
Dec 06, 2018 23:52Kungiyar Al'shebab ta dauki alhakin kai wani harin nakiya da ya yi sanadin mutuwar wasu sojojin Somaliya bakwai, ciki har da manyan sojoji guda biyu.
-
An Sake Sa Ranar Sake Zama Tsakanin Gwamnati Da Malaman Jami'oin Nijeriya
Dec 06, 2018 12:19An sanar da ranar Litinin mai kamawa, 10 ga watan Disamba, a matsayin ranar da za a sake zama teburin tattaunawa tsakanin gwamnatin tarayyar Nijeriya da Kungiyar Malaman Jami'oi na kasar ASUU a kokarin da ake yi na kawo karshen yajin aikin da malaman suke ci gaba da yi.