-
'Yan Majalisar Sudan Na Kokari Ba Wa Shugaba Bashir Damar Yin Tazarce
Dec 06, 2018 12:18Rahotanni daga kasar Sudan na nuni da cewa 'yan majalisar kasar sun goyi bayan wani shiri na yin kwaskwarima ga kundin tsarin mulkin kasar da zai ba wa shugaban kasar Umar Hasan al-Bashir damar yin tazarce a kan karagar mulkin kasar.
-
Burundi Ta Bukaci Rufe Ofishin MDD, Na Kare Hakkin Bil Adama A Bujumbura
Dec 06, 2018 05:54Gwamnatin Burundi ta bukaci a rufe ofishin majalisar dinkin duniya mai kula da harkokin kare hakkin bil adama dake Bujumbura, babban birnin Kasar.
-
Wata Kotu A Najeriya Ta Wanke 'Yan Kungiyar IMN 35 Daga Tuhumar Zanga-zanga
Dec 06, 2018 03:41Kamfanin dillancin labarun Faransa Musa Ibrahim wanda shi ne alkalin kotun, ya sanar da wanke mutanen ga lauya mai bada kariya bayan da mai shigar da kara ya ki halartar kotun
-
An Tsawaita Dokar Ta Baci A Kasar Tunisiya
Dec 06, 2018 03:38Shugaban kasar ta Tunisiya ne ya sanar da tsawaita dokar ta baci da kasar take aiki da ita zuwa karin wata daya anan gaba
-
Janar Diendere Ya Nemi Afuwar Wadanda Juyin Mulkin Da Ya Jagoranta Ya Ritsa Da Su A Burkina Faso
Dec 05, 2018 13:17Janar Gilbert Diendere, daya daga cikin jagororin juyin mulkin sojin da aka yi a kasar Burkina Faso a shekara ta 2015 ya nemi afuwar mutanen da suka cutu yayin juyin mulkin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 14.
-
An Tuhimi Dakarun sulhu Na MDD A Kasar congo Da Cin Zarafin Mata
Dec 05, 2018 03:49Kamfanin dillancin Labarun Faransa ya ambato babban kwamandan sojojin Afirka ta Kudu yana cewa; Ba da jimawa ba kotu za ta fitar da hukunci akan sojojin da ake tuhuma su 11
-
Libya: An Yi Zanga-zangar Allah Wadai Da Harin Da Sojojin Amurka Su Ka Kai Wa Libya
Dec 05, 2018 03:47Al'ummar Tawariq da ke kudancin kasar Libya ne su ka gudanar da Zanga-zangar a jiya Talata suna masu yin Allah wadai da harin da jiragen yakin Amurka Suka kai wa yankin nasu
-
HRW Ta Zargi Jami'an Tsaron Mozambique Da Cin Zarafin Masu Ikirarin Jihadi Da Suka Kama
Dec 04, 2018 13:31Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bayyana cewar jami'an tsaron kasar Mozambique da suke fada da masu ikirarin jihadi na kasar sun ci zarafin da dama daga cikin a yayin da suke tsare da su.
-
Sojojin Libiya Sun Sami Nasarar Fatattakan 'Yan Kungiyar ISIS Daga Kudu Maso Yammacin Kasar
Dec 04, 2018 13:31Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) daga garin Tazirbu da ke Kudu maso yammacin kasar.
-
Najeriya : EFCC Ta Bukaci Gurfanar Da Tsohuwar Ministar man Fetur
Dec 04, 2018 01:21Hukumar yaki da cin hanci dakarbar rashawa ta (EFCC), a Najeriya ta fitar da sammacin kame tsohuwar ministar man fetur ta kasar, Diezani Alison-Madueke, domin ta gurfana a gaban kotu kan zargin rubda-ciki da milyoyin daloli na al'ummar kasar.