-
Ivory Coast Ta Karbi Shugabancin Kwamitin Tsaron MDD
Dec 04, 2018 01:13Kasar Ivory Coast, ta karbi shugabancin karba-karba na kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, na watan Disamban nan.
-
MDD Ta Yi Tir Da Cin Zarafin Mata Ta Hanyar Fyade A Sudan Ta Kudu
Dec 04, 2018 00:48Majalisar Dinkin Duniya, ta bukaci hukumomin Sudan Ta Kudu, dasu gudanar da mutanen da ake zargi da cin zarafin mata ta hanyar fyade a gaban kotu.
-
Najeriya : EFCC Ta Fitar Da Sammacin Kame Diezani Alison-Madueke
Dec 04, 2018 00:09Hukumar yaki da cin hanci dakarbar rashawa ta (EFCC), a Najeriya ta fitar da sammacin kame tsohuwar ministar man fetur ta kasar, Diezani Alison-Madueke, domin ta gurfana a gaban kotu kan zargin rubda-ciki da milyoyin daloli na al'ummar kasar.
-
Gabon : Ali Bongo Ya Bayyana A Karon farko Bayan Doguwar Jinya
Dec 03, 2018 23:44A Karon farko tun bayan da ya fara jinya yau sama da wata guda, shugaban kasar Gabon Ali Bongo Odinba, ya bayyana a wani hoto a kasar Morocco inda ya je domin ci gaba da jinya bayan ya bar Saudiyya.
-
Buhari Ya Musanta Jita-Jitar Mutuwarsa Da Kuma Musanya Shi Da Wani Mutum Daga Sudan
Dec 03, 2018 12:51A karon farko shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya musanta jita-jitan da ke yawo a kasar musamman a kafafen watsa labarai na zamani cewa ya mutu kuma an musanya shi ne da wani mutum ne na daban daga kasar Sudan.
-
Kamaru : Kwace Gasar Cin Kofin Afrika, Rashin Adalci Ne
Dec 03, 2018 07:19Kasar kamaru ta bayyana kwace mata nauyin karbar bakuncin gasar cin kofin AFrika ta 2019 da rashin adalci.
-
Nijar : An Samu Raguwar Mace-Mace Sanadin Cutar AIDS
Dec 02, 2018 14:18A Nijar, adadin mutanen dake mutuwa sanadin kamuwa da cutar AIDS/SIDA, ya ragu da kashi 15% daga shekara 2012 zuwa 2016, kamar yadda hukumomin kiwan lafiya na kasar suka sanar.
-
Kamaru : An Kafa Kwamitin Karbar Makamai Daga 'Yan Boko Haram
Dec 02, 2018 12:05A Kamaru, an kafa wani kwamitin kasa da aka aza wa yaunin karbar makaman yaki a yankunan dake fama da rikici da suka hada da yankin arewa mai nisa da kuma na masu magana da turancin Ingilishi.
-
Senegal : Macky Sall, Zai Tsaya Takara A Karo Na Biyu
Dec 02, 2018 11:24Wasu gungun jam'iyyun siyasa a Senegal sun tsaida shugaban kasar mai ci, Macky Sall, a matsayin dan takaran su a zaben shugaban kasar mai zuwa.
-
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu A Wani Bam A Burkina Faso
Dec 02, 2018 01:10Akalla mutane biyar ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a gabashin kasar Burkina Faso.