-
Mafi Karancin Albashi: Kungiyoyin Kwadagon Nijeriya Sun Janye Yajin Aiki
Nov 06, 2018 01:53Kungiyoyin kwadago a Nijeriya sun sanar da janye yajin aikin gama garin da suka shirya fara yi a yau Talata bayan yarjejeniyar da suka cimma da masu ruwa da tsaki a kasar a daren jiya Litinin kan shawarwari biyu na mafi karancin albashin ma'aikata .
-
An Sace Yan Makaranta Kimani 80 A Kasar Kamaru
Nov 05, 2018 15:43Yan bindiga a yankin Bamenda na kasar Kamaru sun sace yan makaranta kimani 80 a safiyar yau Litinin
-
Kungiyar Direbobin Haya A Lagos Zata Shiga Yajin Aiki Tare Da Kungiyar Kwadagon kasar.
Nov 05, 2018 15:33Kungiyar direbobin motocin haya a birnin Lagos na tarayyar Najeriya za ta shiga yajin aiki idan kungiyar kwadakon kasar ta kasa cimma matsaya tare da gwamnatin tarayyar kasar kan mafi karancin albashi.
-
Najeriya : Kungiyar ASUU Ta Tsunduma Yajin Aiki
Nov 05, 2018 07:44Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya, cewa da ASUU ta shiga wani yajin aikin sai baba-ta-gani daga yau Litini.
-
Nijar : Za'a Gina Tashar Samar Da Wutar Lantarki Mai Aiki Da Hasken Rana A Yamai
Nov 05, 2018 07:44A wani mataki na shayo kan matsalar wutar lantarki a Yamai, babban birnin kasar, gwamnatin Nijar, ta cimma wata yarjejeniya da abokan huldarta domin gina wata tashar samar da wutar lantarki ta hasken rana.
-
Akalla Mutane 4 Sun rasa Rayukansu A Wani Harin Bam A Somalia
Nov 05, 2018 02:49Mutane 4 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu sakamakon wani harin bam da aka kai a birnin Magadishou na kasar Somalia.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 19 A Kasar Masar
Nov 04, 2018 15:50Jami'an tsaron Masar sun sanar da hallaka wasu 'yan ta'adda 19 daga cikin wadanda suka kaiwa motar Kibdawa hari.
-
Kasar Uganda Na Shirin Gudanar Da Alurar Riga Kafin Cutar Eboda
Nov 04, 2018 15:49Ma'aikatar kiyon lafiyar Uganda ta sanar da shirinta na gudanar da alurar rika kafin cutar Ebola a yankunan kan iyakar kasar
-
An Tarwatsa Wani Sansanin 'Yan Ta'adda A Kan Iyakokin Kasashen Nijar Da Burkina Faso
Nov 04, 2018 07:46Rahotanni daga kasar Nijar sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar tarwatsa wasu sansanonin kungiyoyin 'yan ta'adda da ke kan iyakokin kasar da kasar Burkina Faso.
-
Ranar Talata Ne Za A Rantsar Da Paul Biya A Matsayin Sabon Shugaban Kamaru
Nov 04, 2018 07:46Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a ranar Talata mai zuwa 6 ga watan Nuwamba za a rantsar da shugaba Paul Biya a matsayin shugaban kasar Kamaru karo na bakwai.