-
Mo Ibrahim Ya Damu Game Da Rikici A Afirka
Oct 30, 2018 12:02Shahararen atajirin nan na Sudan, Mo Ibrahim, ya nuna matukar damuwarsa kan dalilan da ke janyo rikice-rikice da kafuwar kungiyoyi masu dauke da makamai a Afrika.
-
Ana Alhinin Rasuwar Mace 'Yar Jarida Ta Farko A Nijar
Oct 30, 2018 11:39Kafofin yada labarai da manyan jami'ai da sauren al'umma a Nijar, na ci gaba da nuna alhini dangane da rasuwar Mariama Keita, mace ta farko data fara aikin jarida a kasar.
-
Sojojin Najeriya Sun Ci Gaba Da Kashe 'Yan Shi'a
Oct 30, 2018 08:48Sojojin gwamnatin Najeriya sun bude wuta akan mabiya mazhbar Shi'a da ke tattakin arba'in a kusa da birnin tarayya Abuja
-
Majalisar Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Yi Allah Wadai Da Harin Tunisiya
Oct 30, 2018 08:44Shugaban Majalisar kasashen larabawan Mashal Bin Fahm Al Salami ya bayyana cewa; Majalisar tana yi wa gwamnati da majalisar dokokin Tunsiya juyayin abin da ya faru na harin kunar bakin waken da aka kai
-
An Nada Sabon Fira Minista A Kasar Mauritaniya
Oct 30, 2018 02:51Shugaban kasar Mauritaniya ya sanar da sunan sabon fira ministan kasar.
-
Kungiyar Da'esh Ce Ta Kai Harin Ta'addancin Tunusiya
Oct 30, 2018 02:50Mahukunta a Tunusiya sun bayyana cewa: Macen da ta kai harin kunan bakin wake a kasar a jiya Litinin 'yar kungiyar ta'addanci ta Da'ish ce.
-
An Kai Harin Kunan Bakin Wake A Kasar Tunusiya
Oct 29, 2018 14:32Wata Mata da ta yi jigida da bama-bamai ta tarwatsa kanta a kusa da ma'aikatar cikin gida ta kasar Tunusiya
-
Libiya : 'Yan Ta'addan Da'esh Sun Kashe Mutane A Garin Al-Jufra
Oct 29, 2018 09:08Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin Fuqaha da ke tsakiyar kasar Libiya, inda suka kashe mutane tare da sace matasa da 'yan sanda.
-
Masar : Kotu Ta Sanya Sunaye Wasu 'Yan Ihwan Cikin Jerin 'Yan Ta'adda
Oct 29, 2018 08:44Wata kotu a birnin Alkahira na kasar Masar ta sanya sunayen 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin 164 cikin jerin sunayen 'yan ta'adda a kasar.
-
Gwamnatin Kaduna Ta Sassauta Dokar Ta Bacin Da Aka Sa A Jihar
Oct 29, 2018 02:25Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Nijeriya ta sanar da sassauta dokar ta bacin da ta sanya a garin Kaduna, babban birnin jihar da kewaye biyo bayan rikicin da ya barke a jihar da yayi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi.