-
Mutane 4 Daga Cikin wadanda Ake Zargi Kan Kisan Alkali Sun Mika Kansu
Oct 27, 2018 08:18Mutane 4 daga ciki har da hakimin Dura-Du na karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Plateau ta tarayyar Najeriya sun mika kansu ga yansanda a jiya jumma'a bayan da yansanda suka sanya sunayensu a cikin wadanda ake nema.
-
Ethiopia Za Ta Dage Visa Ga 'Yan Afirka
Oct 27, 2018 02:20Daga ranar 9 ga watan Nuwamba kasar Ethiopia za ta dage Visa ga duk wani dan Afirka dake son shiga cikin kasar
-
Najeriya : An kara Sanya Dokar Ta Baci A Kaduna
Oct 26, 2018 07:52Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta sanar da sake sanya wata dokar hana zirga-zirga ta sa'o'i 24 a garin Kaduna da kewayensa a yau Juma'a.
-
Najeriya : An Haramta Amfani Da Jirage Marasa Matuka Ba Da Izni Ba
Oct 26, 2018 02:21A kokarin da gwamnatin Nijeriya take yi na tabbatar da tsaro a kasar, gwamnatin ta haramta ajiye bindigogi, amfani da jiragen sama marasa matuka da kuma kayyayakin watsa labarai ba tare da izini ba.
-
Sudan Ta Kudu : An Sallami Fursunonin Siyasa Da Dama
Oct 26, 2018 02:20Gwamnatin Sudan Ta Kudu ta sako wasu fursunoni na siyasa da wasu na yaki guda biyar a kokarin da take yi na cika alkawarin da ta dauka cikin yarjejeniyar sulhu na kasar da aka sanya wa hannu a watan da ya gabata.
-
Kamaru : Wani Rikici Ya Lashe Rayukan Mutane Da Dama
Oct 26, 2018 02:20Rahotanni daga kasar Kamaru suna nuni da cewa wani adadi na al'ummar kasar sun rasa rayukansu biyo bayan wani rikici da ya barke tsakanin sojojin kasar da 'yan aware.
-
Kungiyar kwadago A Najeriya Zata Shiga Yajin Aiki Na Sai Baba Ta Gani
Oct 25, 2018 15:36Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci mutanen kasar da su fara tattara kayakin abinci da bukatun yau da kullum don yajin aikin da ma'aiata za su shiga idan har gwamnatin tarayar kasar ta ki amincewa da albashi mafi karanci wanda kungiyar take bukata.
-
Jaafar Jaafar:Hotunan Bidiyon Na Gwamnan Kano Na Karban Rashawa Ingantattu Ne
Oct 25, 2018 15:36Dan jaridan da ya yada hotunan bidiyo na gwamnan kana Alhaji Umar Andullahi Ganduje yana karban rashawa, wato Jaafar Jaafar ya bayyana a gaban komitin bincike na majalisar dokokin jihar Kano a yau Alhamis, inda ya tabbatar da cewa hotunan da ya yada a shafin yanar gizo na jaridar Daily Nigerian a cikin yan makonnin da suka gabata ingantattu ne.
-
An Rattaba Hannu Kan Yerjejeniyar Sulhu Tsakanin Yan Bindiga Da Gwamnatin Afrika Ta Tsakiya
Oct 25, 2018 15:35Kungiyoyi 5 dauke wadanda suke daukar makami a kasar Afrika ta tsakiya sun rattaba hannu kan yerjejeniyan sulhu da gwamnatin kasar a yau Alhamis.
-
Karon Farko Mace Ta Zama Shugabar Kasa A Habasha
Oct 25, 2018 15:35Yan majalisar dokokin kasar Habasha sun zabe macce ta farko a matsayin shugabar kasar.