-
Afirka Ta Tsakiya: n Cimma Yarjejeniyar Sulhu A Tsakanin Kungiyoyin Da Suke Dauke Da Makamai
Oct 25, 2018 08:54Kungiyoyi biyar masu dauke da makamai a yankin arewa maso yammacin kasar Afirka ta tsakiya suka amince da rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhun
-
An Cimma Yarjejjeniyar Sulhu Tsakanin Kungiyoyin Dake Dauke Da Makamai A Afirka Ta Tsakiya.
Oct 25, 2018 03:05Kungiyoyi biyar dake dauke da makamai a arewa maso yammacin Afirka ta tsakiya sun sanya hanu kan yarjejjeniyar sulhu.
-
An Kafa Wata Kotu Da Zata Gudanar Da Shari'ar Tsoffin Shugabannin Kasar Afrika Ta Tsakiya
Oct 24, 2018 15:32Mahukunta a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun sanar da cewa: An kafa wata kotu ta musamman da zata gudanar da shari'a kan tsoffin shugabannin kasar guda biyu dangane da zargin hannu a kunna wutan yakin basasa a kasar.
-
Yan Majalisar Dokokin Aljeriya Sun Zabi Sabon Shugaban Majalisar Kasar
Oct 24, 2018 15:32'Yan Majalisar Dokokin Aljeriya da mafi yawan kuri'u sun zabi Mu'az Busha'rib a matsayin sabon shugaban Majalisar kasar.
-
Mutane 51 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Rikicin Da Ya Barke A Kasar Somaliya
Oct 24, 2018 07:42Majiyoyin gwamnatin kasar Somaliya sun ba da labarin mutuwar mutane 51 sakamakon barkewar wani rikici a wasu yankuna na arewacin kasar Somaliya.
-
Najeriya : An Sassauta Dokar Hana Fita A Kaduna
Oct 24, 2018 02:24Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta sanar da sassauta dokar hana zirga zirga ta sa'o'i 24 da aka sanya a jihar ranar Lahadi sakamakon mummunan rikicin kabilanci da ya barke a makon jiya.
-
Aljeriya: Wajibi Ne Faransa Ta Biya Diyyar Zamanin Mulkin Mallaka
Oct 23, 2018 15:31Wata ' yar majalisar dattijan kasar Aljeriya ce ta bukaci kasar Faransa da ta biya diyyar mulkin mallaka na tsawon shekaru 132
-
Antonio Gutrres Ya Jaddada Wajabcin Karfafa Ayyukan MDD A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Oct 23, 2018 15:29Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniyar ya bayyana haka ne a wani rahoto da ya gabatarwa da Majalsar
-
Sabuwar Majalisar Tarayyar Afirka Ta Yi Zamanta Na Farko A Birnin Kigali
Oct 23, 2018 15:28Zaman Majlisar da aka yi a jiya Litinin ya sami halartar wakilai 275 daga kasashen Afirka 55.
-
Najeriya: Boko Haram Ta Kashe Fararen Hula Biyu
Oct 23, 2018 15:24Majiyar tsari daga Najeriya ta ce 'yan kungiyar ta Boko Haram sun kashe fararen hula biyu a yankin arewa maso gabacin kasar