-
Najeriya : Buhari Ya Godewa APC
Oct 07, 2018 08:30Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya a jawabin da ya gabatar a taron jam'iyyarsa ta APC a Abuja a jiya da dare ya godewa yan jam'iyyar da suka amince da shi a matsayin dan takara tilo a zaben fidda gwani na dan takara shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar na zaben shekara mai zuwa.
-
Fursinoni Sun Yi Bore A Wani Kurkuku A Kasar Sudan Ta Kudu
Oct 07, 2018 08:24Fursinoni a wani kurkuku a birnin Juba babban birnin kasar Sudan ta Kudu sun yi bore sun kuma kwace makamai a hannun jami'an tsaro a gidan yarin.
-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Kamaru
Oct 07, 2018 08:17A safiyar yau Lahadi ne aka fara zaben shugaban kasa a kasar Kamaru, a dai-dai lokacin da ake fama da matsalolin tsaro a yanki mai magana da turancin ingilishi a kasar.
-
Tarayyar Afirka Za Ta Taimaka Ma Guinea Bissau Wajen Warware Matsalolin Siyasar Kasar
Oct 07, 2018 03:46Kungiyar tarayyar Afrika ta yi alkawalin cewa, za ta taimaka wajen ganin an kawo karshen dambarwar siyasa a kasar Guinea, ta hanyar gudanar da zabe mai tsafta.
-
Afirka Ta Kudu: An Kame Mutanen Da Ake Zargi Da Kai Hari Kan Masallaci
Oct 07, 2018 03:45Kwamitin mabiya addinin muslunci a kasa Afrika ta kudu MJC ya yaba da kame mutane uku da ake zargi da kai hari kan masallacin Imam Hussain (AS).
-
Kungiyar Boko Haram Ta Kaddamar Da Hari Kan Sansanin Sojin Kasar Chadi
Oct 06, 2018 09:28Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan sansanin sojin kasar Chadi da ke kusa da kan iyaka da Nigeriya.
-
Angola: Jami'an Tsaro Sun Kai Farmaki Kan Masu Tonon Lu'u-Lu' Ba Bisa Ka'ida Ba
Oct 06, 2018 09:23Rundunar 'yan sandan Angola sun kai farmaki kan masu tono diamond musamman baki 'yan kasashen waje bada izini ba a cikin kasar.
-
Rundunar Sojin Burkina Faso Ta Sanar Da Kashe 'Yan Ta'adda A Shiyar Arewacin Kasar
Oct 06, 2018 09:14Rundunar sojin Burkina Faso ta sanar da kaddamar da hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a shiyar arewacin kasar tare da halaka 10 daga cikinsu.
-
An Tsawaita Doka Ta Baci A Kasar Tunisia
Oct 06, 2018 03:14Ofishin shugaban kasa a kasar Tunisia ya bada sanarwan tsawaita doka ta baci a kasar na tsawon watan guda.
-
Mutane 6 Sun Rasu A Harin Da Yan Tawayen Uganda Suka Kai Kudancin DR Congo
Oct 06, 2018 03:13Majiyar sojojin kasar Demokradiyyar Kongo ta bada sanarwan cewa yan tawayen Uganda sun kai hare-hare kan sansanin sojojin kasar da ke gabacin kasar.