-
Najeriya : Yan Takara 12 Ke Zawarcin Shugabancin PDP
Oct 06, 2018 03:12A yau Asabar ce 6 ga watan Octoba ake saran jam'iyyar PDP, jam'iyyar adawa mafi girma a tarayyar Najeriya za ta fidda dan takara guda daga cikin mutane 12 da suke neman tikitin takarar shugabancin kasa karkashin tutar jam'iyyar a shekara mai zuwa.
-
Hatsarin Jirgin Kasa Ya Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane Fiye Da 300 A Kasar Afrika Ta Kudu
Oct 05, 2018 14:54Mahukuntan kasar Afrika ta Kudu sun sanar da cewa: An samu hatsarin jirgin kasa a tsakanin jihohin Johannesburg da Pretoria da ya janyo jikkatan mutane fiye da 320.
-
Morsi Ya Ce Ba Zai Taba Amincewa Da Juyin Mulkin Da Sisi Yayi Masa Ba
Oct 05, 2018 07:33Hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi ya bayyana cewar ba zai taba amincewa da juyin mulkin da shugaban kasar Masar din na yanzu Abdel Fattah al-Sisi yayi masa.
-
An Kashe Mutane 8 A Wani Harin Ta'addanci A Borkina Faso
Oct 05, 2018 03:04Ma'aikatar tsaro ta kasar Borkina Faso Ta Bada Sanarwan Mutuwar mutane 8 a wasu hare-haren ta'addanci guda biyu da yan ta'adda suka kai a cikin kasar.
-
Tawagar Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Ta Karshe Ta Bar Kasar Demokradiyyar Kongo
Oct 05, 2018 03:03Tawagar yan tawaye Sudan ta kudu wadanda suka dade a kasar Demokradiyyar Kongo ta bar kasar zuwa gida ko kuma wata makobciyar kasa.
-
Makarantar Kimiyya Da Fasaha Ta Nekede A Birnin Owerri Ita Ce Ta Farko A Kasa
Oct 05, 2018 03:03Hukuma mai kula da makarantun kimiya da fasaha ta najeriya ta bayyana cewa makarantar kimiya da fasaha ta Nekedi da ke birnin Owerri ita ce ta farko a kasar
-
Malamman Addini Na G5 Sahel Na Taro A Mauritania
Oct 04, 2018 15:22Jagororin malamai da sarakunnan gargajiya na kungiyar kasashen gungun G5 Sahel, na taro a birnin Nouakchot na kasar Mauritania, kan yaki da tsatsaran ra'ayin addini.
-
Bam Ya Kashe Sojojin Burkina Faso Akalla 6
Oct 04, 2018 12:16Wani bam da aka dasa kan hanya ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji akalla shida, da kuma raunana wasu a gabashin Burkina Faso.
-
An Dage Zaman Sauraren Shari'ar Sheikh Zakzaky
Oct 04, 2018 09:04Kotun da ke sauraren shari'ar sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran harkar musulunci a Najeriya ta sanar da dage zaman shari'ar har zuwa ranar 7 ga watan Nuwamba.
-
Sudan: An Dakatar Da Zirga-zirgar Jiragen Sama A Khartum
Oct 04, 2018 04:33Wasu jiragen sama biyu ne su ka yi taho mu gama a filin saukar jirage na birnin Khartum wanda hakan ya kawo tsiko a zirga-zirgar jirage