-
Erdogan Yayi Barazanar Kakabawa Yankin Kurdawar Iraki Takunkumi
Sep 23, 2017 17:36Shugaban kasar Turkiya Recepp Tayyip Erdogan yayi barazanar kakabawa yankin kurdawan kasar Iraki takunkumi saboda shawarar da mahukuntan yankin suka yanke na gudanar da zaben raba gardama na ballewar yankin daga kasar Iraki
-
Ziyarar Aikin Da Sakataren Tsaron Kasar Birtaniya Ya Kai Zuwa Kasar Saudiyya
Sep 21, 2017 04:05A ranar Talatar da ta gabata ce sakataren tsaron kasar Birtaniya Michael Fallon ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Saudiyya, inda ya gana da Muhammad bin Salman yarima mai jiran gado a garin Jiddah, kuma jami'an kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro a tsakaninsu.
-
Sharhi: Taron Babban Zauren MDD; Kalubale Da Fatan Da Ake Da Shi Daga Mahalartansa
Sep 19, 2017 05:43A shekaran jiya ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar nan Tehran zuwa birnin New York na Amurka don halartar babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 inda ake sa ran a gobe Laraba zai gabatar da jawabinsa a gaban shugabannin kasashen duniya.
-
Tunisiya: An Bude Taron Hadin Kan Musulmi A Kasar Tunisiya.
Sep 17, 2017 12:34Taron karawan juna sanin an shirya shi ne a tsakanin ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma jami'ar Zaitunah.
-
Sakon Jagora Ga Maniyyata Hajjin Bana (1438-2017)
Aug 31, 2017 12:43Matanin sakon jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ga mahajjata na wannan shekara.
-
Alkawarin Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ga Al'ummar Palasdinu
Aug 31, 2017 04:54A ganawarsa da iyalan mutanen da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila a yammacin ranar Talatar da ta gabata a garin Ramallah na Palasdinu: Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi alkawarin cewa: Majalisar Dinkin Duniya zata dauki matakan kawo karshen irin azaba da tarin matsalolin da al'ummar Palasdinu suke ciki.
-
Masifar Rikicin Mazhaba Da Ta Fara Kunno Kai A Tsakanin Al'ummar Kasar Afganistan
Aug 27, 2017 04:29Harin ta'addancin da aka kai Masallacin 'yan shi'a da ke birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan da yayi sanadiyyar mutuwar mutane masu yawa ciki har da jami'an 'yan sandan gwamnatin kasar, yana ci gaba da fuskantar tofin Allah tsine a duk fadin kasar.
-
Sabon Jakadan Najeriya A Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga Ya Gana Da Dr. Zarif
Aug 22, 2017 14:23Sabon jakadan Najeriya a Jamhuriyar Musulunci ta Iran Alh. Hamza Ibrahim Tsiga, ya gana da ministan harkokin wajen Iran Dr Muhammad Jawad zarif.
-
Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Nijeriya Bayan Jiyya Na Tsawon Lokaci A London
Aug 19, 2017 16:34Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya dawo gida Nijeriya bayan sama da watanni uku da yayi yana jiyya a birnin London.
-
Limamin Tehran: A Ranar Kiyama Mutane Za Su Bada Jawabin Abinda Su ka Aikata A Duniya.
Aug 11, 2017 11:10Limamin na Tehran da ya ke ishara da muhimmancin ranar tsayuwa a gaban Allah ga dan'adam, ya ce; Daya daga cikin abinda ranar kiyama ta kiyama ta kebanta da shi, shi ne yi wa mutum hisabi.