-
Gwamnatin Rasha Ta Yi Barazanar Korar Jami'an Jakadancin Amurka Daga Kasarta
Jul 27, 2017 18:55Wani jami'i a ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Idan har shugaban kasar Amurka ya rattaba hannu kan sabon takunkumin da Amurka ta kakaba kan kasar Rasha, to babu shakka Rasha zata maida martani.
-
Komitin Hadin Guiwa Na Aiwatar Da Yejejeniyar Nukliyar Iran Da Kasashen Duniya Zai Dara Taro A Geneva.
Jul 21, 2017 05:05A dai-dai likacinda yerjejenuyar Makamashin Nukliar Kasar ta zaman lafiya Iran tare da Manya manya kasashen duniya 5+1 take cika shekaru biyu, za'a gudanar da taron komitin aiwatar da yerjejeniyar karo na 8, wanda zai sami halattan ita Iran, sauran kasashen shidda da kuma tarayar turai a birnin Vienna a yau Jumma'a.
-
Takaitaccen Bayani Kan Marigayi Dr. Yusuf Maitama Sule
Jul 04, 2017 12:25A jiya Litinin Allah ya yi wa Alh Dr. Yusuf Maitama Sule dan masanin Kano rasuwa a birnin Alkahira na Masar.
-
Sharhi:Dan Karamin Juyin Milki A Saudiya
Jun 22, 2017 07:07Bayan Sauke Yarima mai jiran gado, Dan Sarkin Saudiya ya zama wanda zai gaji Ma'aifinsa
-
Limamin Juma'a:Riko Da Musulinci Shi Ne Sirrin Cin Nasarar Iran
Jun 16, 2017 18:16Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a a nan Birnin Tehran ya bayyana cewa Amurka ita ce babbar makiyar Al'ummar Iran amma riko da musulinci , Alkur'ani da kuma jumhoriyar Musulinci zai sanya a kalubalanci Amurka da duk wasu Makiya.
-
An Ayyana Wani Gagarumin Aikin Bada Agajin Gaggawa Bayan Aukuwar Mummunar Gobara A London
Jun 14, 2017 11:57Wata mumunar gobara cikin daren Talata a London, ta mamaye wani bene mai hawa 27 dauke da gidaje masu yawa da ya zuwa yanzu, ba a tantance musabbabinta ba. Tuni dai hukumomi suka bayyana lamarin da wani babban bala'i.
-
Kishirwa Ta Kashe Bakin Haure 44 A Hamadar Nijar
May 31, 2017 19:08A Jamhuriya Nijar an gano gawarwakin bakin haure 44 da kishirwa ta kashe a hamadar sahara a kokarinsu na shiga Libiya, a lokacin da motarsu ta lalace.
-
Iran Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Gwagwarmayar Al'ummar Palasdinawa Domin Neman Yanci
May 30, 2017 06:57Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da nuna goyon bayanta ga al'ummar Palasdinu a gwagwarmayar da suke yi domin kai wa ga samun yanci daga bakin zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Marine Le Pen Ta Taya Emmanuel Macron Murnar Lashe Zaben Faransa
May 08, 2017 07:30'Yar takarar shugabancin kasar Faransa Marine Le Pen wadda ta sha kayi a zagaye na biyu, ta taya abokin karawar nata Emmanuel Macron murnar lashe zaben.
-
Najeriya : An Bude Filin Jiragen Sama Na Abuja
Apr 19, 2017 05:25Rahotanni daga Najeriya na cewa jiragen sama sun soma sauka da tashi a filin jirgin saman kasa da kasa na N'namdi Azikiwe dake Abuja, bayan kwashe makwanni shida a rufe sakamakon aikin gyaran hanyoyin saukar jiragen.