Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i22410-syria_sojoji_sun_kwato_cibiyoyin_man_fetur_daga_hannun_'yan_ta'adda.
Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.
(last modified 2018-08-22T11:30:25+00:00 )
Jul 20, 2017 12:32 UTC
  • Syria: Sojoji Sun Kwato Cibiyoyin Man Fetur Daga Hannun 'Yan Ta'adda.

Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.

Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.

Tashar telbijin din al'alam ta ambato jami'in na kamfanin man fetur din kasar Syria Ali Ibrahim yana cewa; Dama tuni an kwato babbar cibiyar man fetur din gundumar ta Rikka, a bayan nan kuma sojojin na Syria sun sake kwace cibiyoyin Dayali, al-Rumaylan, Dubisan, al-Saurah, da Wahab.

Ali Ibrahim ya ci gaba da cewa; A yayin da 'yan ta'addar su ke janyewa sun lalata wasu cibiyoyin da dama.