-
Wata Kotu A Kasar Lebanon Ta Bada Sammashin Kama Tsohon Priministan Kasar Libya Kan Sace Imam Sadr
Oct 13, 2017 15:33Wata kotu a kasar Lebanon ta bada sammashin kama tsohon Priministan kasar Libya Abdussalam Jalloud dangane da bacewar babban malamin addini kuma shugaban kungiyar Amal na kasar Immam Musa Sadr a shekara 1978 bayan wata ziyarar da aka gayyace shi a kasar.
-
Ansarullah: Amurka Da Kawayenta Suna Goyon Bayan Ta'addanci.
Oct 13, 2017 09:06Babban sakataren Kungiyar Ansarullah ta Yemen, Abdulmalik al-Huthy ya ce wajibi ne a sauya sunan kawancen kasa da kasa da Amurka take jagoranta zuwa na goyon bayan ta'addanci maimakon na fada da ta'addanci.
-
Sojin Siriya Sun Yi Wa Yankin Al-Mayadeen Kawanya
Oct 13, 2017 02:12Dakarun Sojin Siriya sunyi wa yankin Al-Mayadeen kawanya a wunkurin da suke na kwato yankin dake zaman sansani na karshe da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ke rike da a gabashin kasar.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Fatah Da Hamas
Oct 13, 2017 01:18Majalisar Dinikin duniya ta yi maraba da yarjejeniyar sulhun da kungiyoyin Fatah da Hamas suka daddale tsakaninsu a kasar Masar.
-
Sojojin Syria Sun Rusa Wuraren Harba Makamai Masu Linzami Na 'Yan Ta'adda A Halab.
Oct 12, 2017 02:54Tashar telbijin din al'alam ta bada labarin cewa a jiya laraba ne sojojin na Syria sun kai harin ne a yankunan Lirmon da Rashidin da ke kusa da Halab.
-
Siriya : IS Ta Dauki Alhakin Kai Jerin Hare-haren Damascos
Oct 11, 2017 14:48Kungiyar 'yan ta'adda ta IS ko kuma Da'esh ta ce ita keda alhakin kai jerin hare-haren kunar bakin waken da aka kai a barikin 'yan sanda Birnin Damascos.
-
Iraki : Kotu Ta Umurci A Cafke Wadanda Suka Shirya Zaben Kurdistan
Oct 11, 2017 13:23Wata kotu a Iraki ta bada umurnin a cafke mutanen da suka jagoranci shirya zaben raba gardama na bellewar yankin Kurdistan.
-
Palasdinawa 5000 Ne Sojojin H.K.Isra'ila Suka Kame Tun Daga Farkon Wannan Shekara
Oct 11, 2017 08:16Cibiyar Kula da Harkokin Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayyana cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2017 zuwa yanzu kimanin Palasdinawa 5000 ne gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kama.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Yi Awungaba Da Palasdinawa Masu Yawa
Oct 10, 2017 08:29Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka kame Palasdinawa masu yawa.
-
Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Kori 'Yan Gudun Hijirar Kasar Siriya Daga Kasarta
Oct 09, 2017 08:34Gwamnatin Hadaddiyar Daular Larabawa ta kori 'yan gudun hijirar kasar Siriya masu yawa daga cikin kasarta kan zargin rashin takardar izinin zaman kasar.