-
Lebanon Ta Mikawa Iraki Jami'in Kungiyar "Da'esh' Mai Hada Makamai Masu Guba.
Jun 30, 2017 02:07Babban mai shigar da kara na kasar Lebanon Samir Hammud ya fada a jiya asabar cewa: An Mika Ziyad Ahmad al-Daula'i ga gwamnatin Iraki.
-
Masar Ta Yi Wa Kasar Katar Barazara.
Jun 30, 2017 02:05Ministan harkokin wajen kasar Masar Samih Shukri, ya bai wa Katar zabi tsakanin kare tsaron kasashen larabawa ko kuma raunana shi.
-
Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar
Jun 29, 2017 13:06Jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar Masar
-
Haidar Abadi Ya Sanar Da Kawo Karshen Mulkin ISIS A Iraki
Jun 29, 2017 13:05Firayi Ministan Iraki Haidar Abadi ya sanar da kawo karshen mulkin 'yan ta'adda a kasar Iraki baki daya, bayan kawo karshensu a Mausul.
-
Jiragen Yakin Isra'ila Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Kan Zirin Gaza
Jun 29, 2017 13:04Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a kan wasu yankuna a cikin yankin zirin Gaza.
-
Sojojin Iraki Sun Kwace Ikon Masallacin Al'Nuri Dake Mosul
Jun 29, 2017 05:33Rundinar sojin Iraki ta sanar da kwace daukacin ikon masallacin Al'Nuri dake tsohon garin Mosul daga hannun 'yan ta'adda na IS.
-
Unicef: An Fuskantar Karancin Kayan Aiki A Cikin Asibitocin Kasar Yemen.
Jun 28, 2017 14:31Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Killacewar da Kasar Sudiyyar ta yi wa Yemen ne ya hana a shigar da magunguna da kayan aiki cikin kasar.
-
Qatar Ta Sake Watsi Da Zarge-zargen Saudiya
Jun 28, 2017 06:35Kasar Qatar ta yi watsi da zarge-zargen goyan bayan ta'addanci da Saudiya da kawayenta keyi mata.
-
Mutane Dubu 200 Ne Suka Kamu Da Cutar Kolora A Yemen
Jun 28, 2017 02:00Hukumar Lafiya ta Duniya ta sanar da cewa masifar cutar Kolarar da Yemen ke fuskanta abu ne da a taba gani ba, kuma ya zuwa Mutane dubu 200 ne suka kamu da wannan cuta.
-
Yemen / HWO : An Samu Raguwar Kisa Na Cutar Kwalera
Jun 27, 2017 06:33Hukumar lafiya ta duniya ta ce an samu raguwar kisa na cutar amai da gudawa a Kasar Yemen, wacce ta yi sadadin mutuwar mutane 1,400 a cikin wata biyu a wannan kasa.