-
Iraki: An Kashe 'Yan ta'addar Ta Da'esh 37 A Gabacin Birnin Mosel.
Mar 25, 2017 13:53Sojojin Kasar Iraki sun kai hari ne akan wani taro da 'yan kungiyar Da'esh su ke yi a tsakiyar garin Tala'afar da ke yammacin birnin Mosel.
-
Kungiyar Hizabullah Ta Lebanon Ta Bukaci A Hukunta Wadanda Su Ka Kashe Kwamandan Kungiyar Hamas.
Mar 25, 2017 13:52Bayanin da kungiyar Hizbullah ta fitar ya zargi haramtacciyar Kasar Isra'ila da hannu wajen kashe Mazin fukaha.
-
Yemen: Fiye Da Dalar Amurka Miliyan 130 Ne Bangaren Kiwon Lafiya Ya yi Asara Saboda Yaki.
Mar 25, 2017 13:49Ma'aikatar kiwon lafiyar kasar Yemen ta ce; Hare-haren da Saudiyya ta ke jagoranta a kasar, ya jawo asara mai yawa a bangaren kwion lafiya.
-
Sojojin Kasar Syria Sun kashe Daruruwan 'Yan Ta'adda A Jiya Juma'a
Mar 25, 2017 02:15A ci gaba da arangama tsakanin dakarun kasar Syria da kuma 'yan ta'addan takfiriyyah da ke samun dauki daga Amurka gami da Turkiya da kuma wasu gwamnatocin kasashen larabawa,a jiya sojojin Syria sun samu nasarar halaka daruruwa daga cikin 'yan ta'addan.
-
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Kusa A Kungiyar Hamas A Zirin Gaza
Mar 25, 2017 02:01Wasu 'yan bindiga sun yi wa wani babban kusa a cikin kungiyar Hamas kisan gilla a yammacin jiya Juma'a a garin Gaza.
-
Makami Mai Linzami Ya Hallaka Sojin Saudiya
Mar 24, 2017 11:17Ma'aikatar cikin gidan Saudiyya ta sanar da cewa wani makami mai linzami da aka harbo tun daga Yemen ya hallawa wani sojin ta guda.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harbinsa Da Bindiga
Mar 24, 2017 01:00Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira tare da jikkata wasu uku na daban a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan.
-
Rasha Ta Bayyana Cewa Yamen Tana Cikin Mummunan Halin Tsaka Mai Wuya
Mar 24, 2017 00:38Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kasar Yamen tana cikin mummunan hali na masifa sakamakon hare-haren wuce gona da irin kasar Saudiyya kuma duniya ta ja baki ta yi shiru.
-
An kama Palastinawa 9 a gabar tekun jodan
Mar 23, 2017 06:38Jami'an tsaron Haramcecciyar kasarv Isra'ila sun yi awan gaba da Palastinawa 9 a gabar tekun Jodan
-
Wasu Bama-Bamai Sun Tashi A Birnin Bagadaza Na Kasar Iraki
Mar 22, 2017 13:49Wasu bama-bamai sun tashi a yankin arewa da kuma yammacin birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki a yau Laraba.