-
Sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila Sun Kai Farmaki Kan Palasdinawa
Mar 22, 2017 13:38Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan jami'ar Qudus da ke yankin Abu-dis a garin Baitu-Maqdis, inda suka jikkata dalibai masu yawa.
-
Sojojin Gwamnatin Siriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankunan Kasar
Mar 22, 2017 13:26Sojojin gwamnatin Siriya sun yi nasarar halaka 'yan ta'adda fiye da 150 a yankin Jubar da ke lardin Raqqa a shiyar arewacin kasar.
-
Amurka za ta girke sabin makaman yaki a Siriya
Mar 22, 2017 07:56Kasar Amurka za ta tura Sojoji dubu da kuma wasu sabin makaman yaki zuwa kasar Siriya
-
Isra'ila ta fara Atisayin Soja
Mar 21, 2017 06:14Dakarun tsaron Haramcecciyar Kasar Isra'ila sun fara atisayin Soja a kudancin kasar
-
Sojojin Siriya Sun Harbo Wani Jirgin 'Isra'ila' Maras Matuki A Kusa Da Golan
Mar 21, 2017 01:53Sojojin kasar Siriya sun sanar da cewa sun sami nasarar harbo wani jirgin sama mara matuki na haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Tuddan Golan jim kadan bayan da ya shigo cikin sararin samaniyyar kasar.
-
Rasha Za Ta Horada Mayakan Kurdawa Syria
Mar 20, 2017 13:09Dakarun Kuradwa na Syria zasu samu wani horon kan aikin soja daga kasar Rasha a wata yarjejeniya da bangarorin biyu suka cimma, kamar yadda kungiyar Kurdawa ta sanar a yau Litini.
-
An dakile kokarin kawar da Gwamnatin Siriya
Mar 20, 2017 02:01Jaridar Alkabas ta kasar Kuweit ta bayyana duk wani kokari da kawar da halartacciyar Gwamnatin Siriya da rashin cin nasara
-
Sayyid Nasrullah: Majalisar Dinkin Duniya Ba Abin Dogaro Ba Ce
Mar 19, 2017 03:11Babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan Nasrullah, ya bayyana majalisar dinkin duniya a matsayin wata kaskantacciyar cibiya da ba ta da 'yanci na kashin kanta, a kan haka ba abin dogaro ba ce kan warware matsalolin da suka addabi kasashen musulmi da ma na duniya.
-
Rundunar Sojin Yemen Ta Mayar Da Martani Da Makamin Ballastic A Kan Riyadh
Mar 19, 2017 03:09Sakamakon ci gaba da kaddamar da hare-hare ta sama da kasa da ruwa da sojojin Saudiyyah ke yi a kan kasar Yemen, sojojin kasar tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martani ta hanyar harba makami mai linzami na ballastic a kan sansanin sojin Saudiyyah.
-
Sojojin Iraki Sun Gama Yin Kawanya Wa 'Yan ISIS A Garin Mosul
Mar 18, 2017 07:52Ma'aikatar tsaron kasar Iraki ta sanar da cewa a halin yanzu dakarun kasar sun gama yin kawanya wa 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a yammacin garin Mosul, tungar karshe ta 'yan kungiyar a kasar Irakin.