-
Sojojin Siriya Sun Kwato Wasu Kauyuka A Kudancin Al-Bab
Feb 10, 2017 02:03Sojojin Siriya sun sami nasarar kara tabbatar da ikonsu a lardin Halab (Aleppo) mai matukar muhimmanci bayan da suka sami nasarar kwace wasu garuruwa da kauyuka bayan gagarumin gumurzu tsakaninsu da 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS).
-
Shugaban CIA Zai Kai Ziyara Turkiyya
Feb 08, 2017 07:43Shugaban hukumar leken asiri ta AMurka CIA, Mike Pompeo zai kai wata ziyara a Turkiya gobe Alhamis.
-
Sojojin Syria Sun Sake Samun Nasara Akan 'Yan Ta'adda.
Feb 08, 2017 03:18Sojojin Syria Sun kwace wasu sabbin sansanoni daga hannun kungiyar Da'esh a yammacin birnin Ta'dammu a jiya talata.
-
Shugaban Siriya Ya Jaddada Muhimmancin Wanzar Da Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasarsa
Feb 07, 2017 13:52Shugaban kasar Siriya ya jaddada cewa: Babbar bukatarsu ita ce ganin an kawo karshen goyon bayan 'yan ta'adda da dakile duk wata hanyar shigarsu cikin kasar Siriya.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Soki Isra'ila Kan Mamayar Palestinu
Feb 07, 2017 08:52Kungiyar kasashen larabawa ta soki matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila kan ci gaba da abunda ta kira satar filayen Palestinawa.
-
Wani Dan Saudiyya Ya So Cinnawa Zanen Masallacin Ka'aba Wuta
Feb 07, 2017 08:49Wani mutum dan Saudiyya da aka bayyana cewa yana fama da tabin hankali ya so cinnawa zanen dake lulube da masallacin Ka'aba mai tsarki.
-
Mayakun Kungiyar Huthi A Kasar Yemen Sun Tabbatar Da Labarin Cilla Makamin Linzami A Kan Birnin Riyad
Feb 07, 2017 02:49Mayakan kungiyar Huthi a kasar Yemen sun bayyana cewa sun cilla makamin linzami zuwa birnin Riyar na kasar Saudia a karon farko
-
A Afganistan Ne Aka Fi Ritsawa Da Fararen Hula A 2016
Feb 06, 2017 07:41Wani rahoto da tawagar MDD a Afganistan ta fitar ya nuna cewa kimanin fararen hula 11,500 ne da aka kashe ko kuma aka raunana a cikin shekara 2016 data gabata a aksar ta Afganistan.
-
Syria : An Yi Wa 'Yan Ta'addan (IS) Kawanya A Yankin AL-Bab
Feb 06, 2017 07:40Sojojin gwamnatin Syria dake samun goyan bayan dakarun Hizbullah da kuma hare-haren sama na jigagen yakin Rasha sun yi wa 'yan ta'addan IS kawanya a sansaninsu na Al-Bab dake zamen na karshe a yankin Halep.
-
Taron Kasashen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Batun Syria A Astana
Feb 06, 2017 07:39Yau Litinin wakilan kasashen Rasha, Iran, da Turkiyya na taron su zagaye na biyu a birnin Astana domin tattauna yadda za'a samar zamen lafiya a kasar Syria.