-
Iraki: An halaka 'yan ta'adda masu yawa a birnin Musel.
Jan 23, 2017 15:36Ma'aikatar tsaron Iraki ta sanar da kashe 'yan kungiyar Da'esh da dama a gabacin birnin Musel.
-
Yemen: Mutane 7 Sun yi Shahada Sanadiyyar Hare-haren Saudiyya
Jan 23, 2017 15:33Rahotannin daga Kasar Yemen Sun ce mutane 7 sun yi shahada da kuma jikkata sanadiyyar harin da jirage yakin Saudiyya su ka kai a kasuwar garin al-aqiq.
-
Sojojin Gwamnatin Iraki Suna Ci Gaba Da Samun Nasara Kan 'Yan Ta'addan Da'ish A Mosel
Jan 19, 2017 13:02Majiyar tsaron Iraki ta sanar da halakan 'yan ta'addan kungiyar Da'ish da dama ciki har da mataimakin shugaban kungiyar Abubakar Bagadadi a harin da jiragen saman yakin sojin kasar suka kaddamar kan sansanin 'yan ta'addan.
-
Sojojin Yemen Sun Hallaka Wasu Sojojin Wuce Gona da Iri Na Saudiyya
Jan 18, 2017 14:01Alal akalla sojojin Saudiyya biyu ne suka hallaka sakamakon harin daukar fansa da sojojin kasar Yemen suka kai kan wani sansanin sojin Saudiyya da ke lardin Jizan da ke kudancin kasar ta Saudiyya.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil'adama Sun Maida Martani Kan Kisan Matasan Bahrain Guda Ukku.
Jan 18, 2017 08:25Komitin koli na kare hakkin bil-adama ta majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa kisan matasa ukku yan kasar Bahrain wanda gwamnatin Ali Khalifa suka yi baya bisa adalci.
-
Bahrain: An Bude Sabon Shafi A Gwagwarmayar Al'umma
Jan 17, 2017 15:35Bayan kisan fursunonin siyasa 3 a kasar Bahrain zan bude wani sabon shafi na gwgawarmaya.
-
An Shiga Halin Rashin Tabbas A Bahrain Sakamakon Kisan Matasa 3 Da Masarautar Kasar Ta yi
Jan 17, 2017 13:39Tun bayan sanar da kisan matasa 3 'yan kasar Bahrain da masarautar kasar ta yi a ranar Lahadi da ta gabata, kasar ta shiga wani hali na rashin tabbas, inda ake ci gaba da gudanar da jerin gwano da zanga-zanga a dukkanin fadin kasar, da ke la'antar masarautar kan wannan kisa da ta yi saboda dalilai na siyasa da banbancin mazhaba.
-
Sojojin Yamen Sun Halaka Sojojin Hayar Saudiyya A Kudancin Kasar
Jan 17, 2017 04:49Sojojin Yamen da hadin gwiwar dakarun sa-kai na Ansarullahi sun halaka sojojin hayar masarautar Saudiyya masu tarin yawa a yankin lardin Shabwa da ke kudancin kasar.
-
Turkiyya : An Binne Mutumin Daya Harbe Jakadan Rasha A Boyayen Wuri
Jan 16, 2017 13:53Rahotanni daga Turkiyya na cewa an binne dan sanda nan daya hareb har lahira jakadan kasar Rasha a birnin Ankara a wani wuri da ba'a bayyana ba.
-
Zaman Tankiya Tsakanin Falasdinu Da Isra'ila
Jan 16, 2017 12:54A daidai lokacin da ake zaman tankiya tsakanin Falesdinawa da yahudawan mamaya na Isra'ila, wani ministan Isra'lia ya shaida cewan Falesdinawa ba zasu iya hana zababen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ba, sauya wa ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila mazauni daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus ba.