-
An kara Tsagaita Wuta A Syria
Jul 10, 2016 01:17Rundinar sojin kasar Syria ta sanar da kara tsagaita wuta har zuwa ranar Talata mai zuwa.
-
Halakar Sojojin Hayar Saudiyya A Birnin Sana'a Fadar Mulkin Kasar Yamen
Jul 09, 2016 05:46Sojojin gwamnatin Yamen sun kai farmaki da makamai masu linzami kan sansanin sojojin hayar masarautar Saudiyya a birnin Sana'a fadar mulkin kasar ta Yamen, inda suka kashe sojojin haya masu yawa.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta ISIS Ta Dauki Alhakin Harin Yankin Balad A Iraki
Jul 09, 2016 01:20Kungiyar 'yan ta'adda masu dauke da akidar takfiriyyah wahabiyyah ta ISIS, ta sanar da cewa ita ce ta kai harin bam a jiya a kusa da hubbaren Sayyid Muhammad Bin Imam Alhadi (AS) jikan manzon Allah (SAW) da ke yankin Balad a kusa da birnin Bagadaza.
-
Yamen: Hare-haren Saudiyya
Jul 08, 2016 14:29Jiragen Yakin Saudiyya na ci gaba da kai hare-hare a kasar Yamen.
-
Kame 'yan ta'adda 19 Da Suke Da Hannu A Hare-Haren Da Aka Kai Kasar Saudiyya
Jul 08, 2016 03:50Ma'aikatar harkokin wajen kasar Saudiyya ta sanar da kame 'yan ta'adda 19 da suke da hannu a hare-haren baya-bayan nan da aka kai a cikin kasar musamman harin kunan bakin wake a harabar Masallacin fiyayyen halitta Manzon Allah Muhammadu dan Abdullahi {s.a.w}.
-
Harin Ta'addanci A Hubbaren Iyalan Gidan Manzon Allah {s.a.w} A Kasar Iraki
Jul 08, 2016 03:15Wasu gungun 'yan ta'adda sun farma hubbaren daya daga cikin jikokin Manzon Allah {s.a.w} a garin Balad da ke lardin Salahuddeen na kasar Iraki, inda suka kashe mutane akalla 35 tare da jikkata wasu fiye da 60 na daban.
-
Sojojin Amurka Zasu Ci Gaba Da Kasancewa A Afganistan
Jul 06, 2016 13:02Shugaban Amurka Barack Obama ya sanar a wannan laraba cewa sojojin kasarsa zasu ci gaba da kasancewa a Afganistan har zuwa karshen wa'adin mulkinsa.
-
Syria : An Tsaigaita Wuta Saboda Karama Sallah
Jul 06, 2016 12:07Gwamnatin Syria ta sanar da tsagaita wuna na tsawan kwanaki domin bukukuwan karama Sallah.
-
Tsoron Hare-Haren Ta'addanci Ya Hana Gudanar Da Sallar Idi A Wasu Yankunan Yamen
Jul 06, 2016 05:41Tashin wasu bama - bamai biyu a kudancin kasar Yamen ya lashe rayukan mutane akalla goma tare da jikkata wasu adadi masu yawa.
-
Harin Ta'addanci A Kasar Yamen
Jul 06, 2016 01:47Mota Makare da Bama-Bamai da ta tashi a Birnin Aden ta kashe mutane da dama.