-
Masar: An shigar da Sunan Mursi A cikin Jerin 'yan ta'adda.
Jul 05, 2016 07:24Ma'aikatar Shari'ar Kasar Masar ta shigar da sunan tsohon shugaban kasar a cikin sunayen 'yan ta'adda.
-
Yamen: Ansarullah Sun Saki Fursunonin Yaki
Jul 04, 2016 07:51Saboda Zuwan Salla Karaman, 'Yan Huthi Na Yamen Sun Saki Fursunonin Yaki 33
-
An Fara Zaman Makoki A Iraki
Jul 04, 2016 00:32An fara zaman makokin kwana uku a kasar Iraki, bayan kazamin harin da aka kai kan wani gidan abinci a Bagadaza babban birnin kasar, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 119.
-
Kuwait : An Dakile Hare-haren (IS) Guda Uku
Jul 04, 2016 00:31Ma'aikatar cikin gida a Kuwait ta sanar da yin nasarar dakile hare-hare 'yan ta'ada na (IS) har guda uku a ciki kasar.
-
An Kai Hari Kusa Da Karamin Ofishin Jakadancin Amurka A Jeddah
Jul 04, 2016 00:31Rahotanni daga Saudiyya na cewa wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kan sa cikin mota a kusa da karamin ofishin jakadancin Amurka na Jeddah.
-
Mahukuntan Bahrain Na Daukar Nauyin Jaridu Domin Cin Zarafin Wani Bangaren Al'umar Kasar
Jul 03, 2016 13:23Mahukuntan kasar Bharain na daukar nauyin wasu daga cikin jaridun kasar domin cin zarafin manyan jagororin bangaren masu rinjaye daga cikin al'ummar kasar.
-
Wakilin M.D.D Kan Rikicin Yamen Ya Jaddada Bukatar Kafa Gwamnatin Hadin Kan kasa
Jul 02, 2016 10:54Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin kasar Yamen ya jaddada bukatar kafa gwamnatin hadin kan kasa a Yamen a matsayin hanya daya tilo da zata kawo karshen zubar da jinin bil-Adama a kasar.
-
Ahmad Abul-Gaidh Ya Fara Aiki A Matsayin Sabon Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa
Jul 02, 2016 08:06Ahmad Abul-Gaidh Ya Fara Aiki A Matsayin Sabon Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa.
-
Bangladesh : An Kawo Karshen Garkuwa da Mutane, Tare da Kashe Mahara 6
Jul 02, 2016 01:19Rahotannin daga Bangaladesh na cewa jami'an tsaro kasar sun yi nasara kubutar da mutanen da wasu 'yan bindiga sukayi garkuwa dasu a gidan cin abincin nan na Holey Bakery dake a Dhaka babban birnin kasar.
-
An Gudanar Da Sallar Jumma'a Ta Hadin Kai Na Farko A Garin Falluja Na Kasar Iraqi
Jul 02, 2016 00:30Mabiyan Mazhabobin sunna da shia sun gudanar da sallar jumma'a ta farko a birnin Falluja na kasar Iraqi bayan kubutar da ita daga hannun yan ta'adda.