-
Jawabin Sayyid Hasan Nasrull...dangane da Ranar Qudus
Jul 01, 2016 13:39Babban saktaren Kungiyar Hizbull...ta kasar Labnon ya ce manufar Ranar Duniya ta Qudus Raya ambaton Qudus da kuma tunatarwa Al'ummar musulmi alkawarin da suka dauka a kan Qudus
-
Ranar Quds Ranar Kare Al'ummar Palastinu Da Ke Karkashin Zalincin Yahudawan Isra'ila
Jun 30, 2016 23:27A yau ne ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan al'ummomi daban-daban na duniya ke gudanar da tarukan ranar Quds, domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da ke karkashin zaluncin yahudawan Isra'ila, da kuma jaddada alkawali na kare wurare masu tsarki da ke palastinu, wanda masallacin Quds ke kan gaba.
-
Iraki : Anyi wa (IS) Mumunar Barna A Fallujja
Jun 30, 2016 11:31Rundinar sojin Iraki ta ce fiye da 'yan ta'adan (IS) 150 ne suka hallak bayan ruwan wuta da akayi musu a lokacin da suke kokarin sulalewa daga birnin Falluja.
-
Labanon : Sojoji Sun Dakile Harin (IS)
Jun 30, 2016 09:57Rundinar sojin kasar Labanon ta sanar da cafke mambobin kungiyar 'yan ta'ada Da'esh biyar wandanda a cewar ta ke shirin kai hare-hare a cikin kasar.
-
An halaka wani bayahude guda a gabar kogin Jodan.
Jun 30, 2016 06:45A ci gaba da kai harin kare kai, Palastinawa sun hallaka wani Bayahude guda
-
Kungiyar Hizbullah Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Istanbul
Jun 29, 2016 12:55Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa ta yi Allawadai da hare-haren da aka kai kan babban filin safka da tashin jiragen sama na birnin Istanbul na kasar Turkiya.
-
Dakarun Iraki Sun Fara Shirin Tunkarar Birnin Mausil Domin Tsarkake Shi Daga 'Yan Ta'adda
Jun 29, 2016 11:28Dakarun gwamnatin kasar Iraki tare da sojojin sa kai na 'yan sunna da shi'a sun fara shirin tunkarar birnin Mausil babbar tungar 'yan ta'addan ISIS a Iraki, da nufin kawo karshen mamayar da 'yan ta'addan takfiriyya wahabiya na ISIS suke yi wa birnin.
-
Ranar Quds Ta Duniya Alkawali Ne Na Kare Wuraren Muslunci Masu Tsarki
Jun 29, 2016 11:09Kwamitin kawance tsakanin Palastinawa da jamhuriyar muslunci ta Iran ya bayyana ranar Quds ta duniya a mtsayin alkawali ne kare wurare masu tsarki da ke palastinu da kuma goyon bayan wannan al'umma da ke karkashin zaluncin yahudawa.
-
Harin Ta'addanci A filin Saukar Jiragen Sama na Attautrk da Ke Birnin Stanbul Na Turkiya.
Jun 29, 2016 04:03Turkiya: Fiye da mutane 30 ne su ka kwanta dama a harin ta'addanci.
-
An Gano Makamai Da Kayakin Yaki A Wani Kauye A Yammacin Kasar Sudan
Jun 28, 2016 13:01An gano makaman haramtaciyar kasar Israela a yammacin kasar sudan