-
Sojojin Kasar Siria Sun Kara Samun Nasarori Kan Yan Ta'adda A Birnin Halab Na Kasar A Yau Talata
Jun 28, 2016 11:19Sojojin kasar Siria suna kara samun nasara a kan yan ta'adda a birnin Halab na kasar Siria
-
Erdogan Zai Gana Da Putin A Wannan Mako
Jun 28, 2016 01:53Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin a wannan mako.
-
Turkiya Ta Nemi Gafarar Kasar Rasha
Jun 27, 2016 14:33Urdugan Ya Nemi Gafarar Putin Akan Harbo Jirgin Saman Rasha.
-
An kai Harin ta'addanci a Labanon
Jun 27, 2016 05:59Harin ta'addanci a yankin gabashin Baka'a na kasar Labanon ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar Mutane 19.
-
Dauki Ba Dadi Tsakanin Masallata Da Yahudawa A Cikin Masallacin Quds
Jun 27, 2016 00:11A jiya an yini a na dauki ba dadi tsakanin masallata musulmi da kuma yahudawan sahyuniya a cikin masallacin Qods mai alfarma.
-
Firaministan Iraki Ya Isa Birnin Fallouja Da Sojoji Suka Kwato
Jun 26, 2016 11:15Firaminstan Iraki, Haider al-Abadi ya isa birnin Fallouja da dakarun kasar suka kwato daga hannun 'yan ta'adan (IS).
-
Gwamnatin Masar Ta Kafa Komiti Na Musamman Don Kula Da Shirin Nukliyar Kasar
Jun 26, 2016 10:15Gwamnatin Masar Ta Kafa Komitin Kula Da Shirin Makamashin Nukliayar Kasar
-
Ma'aikatar Kula Da Lamuran Addini A Masar Ta Hana Malaman Kasar Zuwa Iran
Jun 26, 2016 10:15Ma'aikatar kula da ayyukan addini a masar ta hana malaman addinin kasar zuwa Iran
-
َََAn kai wasu tagwayen harin ta'addanci a kasar Yemen
Jun 26, 2016 07:33Tawagen harin ta'addanci a arewa maso yammaci da kuma tsakiyar kasar Yemen ya yi sanadiyar shahadar fararen hula da dama.
-
َََAn kai wasu tagwayen harin ta'addanci a kasar Yemen
Jun 26, 2016 07:31Tawagen harin ta'addanci a arewa maso yammaci da kuma tsakiyar kasar Yemen ya yi sanadiyar shahadar fararen hula da dama.