-
An Yankewa Wani Tsohon Minista A HKI Zaman Kaso Saboda Aikin Leken Asiri Wa Kasar Iran
Feb 26, 2019 17:49Wata kotun HKI ta daure tsohon ministan makamashi na haramtacciyar kasar Gonen Segev shekaru 11 a gidan kaso bayan ya amince da cewa ya yi aikin leken asiri wa kasar Iran.
-
Jami'an Tsaron Yahudawa Sun Yi Awon Gaba Da Falastinawa Da Dama
Feb 23, 2019 06:57Jami’an tsaron Isra’ila sun kame Falastinawa a yankuna daban-daban da ke kusa da birnin Quds a yau.
-
Hamas Ta Kirayi Falastinawa Da Su Kai Kansu Masallacin Aqsa
Feb 22, 2019 16:59Shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya kirayi dukkanin Falastinawa da su a birnin Quds daga zuwa ranar Juma’a.
-
Harin Bam (IS), Ya Yi Ajalin Mutum 20 A Siriya
Feb 22, 2019 03:53Rahotanni daga Siriya na cewa mutane 20 ne suka ras arayukansu a wani harin bam da aka kai da mota a gabashin kasar.
-
Kawancen Saudiya Ya Hallaka Mata Da Kananen Yara A Yemen
Feb 21, 2019 18:12Cikin wani sabon ta'addanci, jiragen yakin kawancen saudiya sun kai hari a jihar Hajjah dake arewa maso gabashin kasar yemen tare da kashe fararen hula 6.
-
Yemen: Ansarullah Ta Shirya Yin Aiki Da Yarjejeniyar Tsagiata Wutar Yaki A Hudaidah
Feb 21, 2019 12:29Kakakin sojan kasar Yemen, Yahya Sari'i ne ya bayyana haka wata hira da kamfanin dillancin labaru na "Saba'
-
Iraki Ta Gargadi Amurka Akan Kokarin Sake Farfado Da ISiS
Feb 21, 2019 12:27Wani dan majalisar dokokin kasar ta Iraki, Muhammad al-Baldawi ne ya yi gargadin cewa; Amurka tana kokarin sakin fursunonin 'yan ta'adda a cikin Iraki domin sake ba su damar farfadowa
-
Zancen Saudiya Kan Cewa Iran Tana Goyon Bayan Ta'addanci Ba Gaskiya Bane.
Feb 21, 2019 06:44Minista mai bada shawara kan lamuran harkokin wajen kasar Saudia Adil Al-Jubair ya zargi kasar Iran da goyon bayan yan ta'adda a wani ziyarar da kai kasar Pakistan.
-
Kasar Katar Ta Zargi Saudiyya Da Shigar Da Siyasa A Cikin Aikin Haji
Feb 20, 2019 17:51Shugaban kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Katar ne ya bayyana cewa; Saudiyyar tana amfani da aikin haji a matsayin wani makamin siyasa
-
Majalisar Dokokin Iraqi Ta Fara Shirin Ganin Cewa Sojojin Amurka Sun Fice Daga Kasar
Feb 20, 2019 04:25Majalisar dokokin kasar Iraqi ta fara shirye-shiryen ficewar sojojin Amurka daga kasar.