-
Yemen : Jiragen Yakin Kawancen Saudiyya Sun Yi Ruwan Bama-Bamai A Birnin Sana'a
Jun 06, 2018 02:46Jiragen yakin kawancen kasar Saudiya sun kai hare-hare a anguwancin Jarafu-Sharki da Hadda na tsakiyar Sana'a babban birnin kasar Yemen a daren jiya talata.
-
Sarkin Jordan Ya Bukaci A Yi Wa Dokar Haraji Gyara
Jun 05, 2018 13:47Sarkin Jordan, Abdallah II, ya bukaci a yi wa dokar haraji wacce ta hadasa bore a kasar gyara.
-
Kungiyar Turai Ta Bukaci Sakin Fursunonin Siyasar Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa
Jun 05, 2018 02:05Shugaban Kwamitin kare hakkin bil-Adama a Majalisar Dokokin kungiyar tarayyar Turai ya bukaci sakin dukkanin fursunonin siyasa da ake tsare da su a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
-
Rikici Ya Sake Kunno Kai Tsakanin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Suke Kasar Siriya
Jun 05, 2018 02:04Sakamakon sabanin mahanga a tsakanin jagororin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya musamman bangaren 'yan siyasarsu hakan ya janyo wasu da dama sun yi murabus daga kan mukamansu.
-
Kabilun Siriya Sun Sanar Da Goyon Bayansu Ga Shugaba Asad Da Kin Amincewa Da Sojojin Waje
Jun 04, 2018 13:51Sama da kabilun kasar Siriya 70 ne suka sanar da goyon bayansu ga shugaban kasar Bashar al-Asad kamar yadda kuma suka sanar da kirkiro wani sansani na gwagwarmaya don fada da kasantuwar Amurka, Faransa da Turkiyya a kasar Siriyan.
-
Kawancen Saudia Ta Bukaci Taimakon Amurka Don Kwace Iko Da Birnin Hudaida Na Kasar Yemen
Jun 04, 2018 07:38Kawancin kasar Saudia wadanda suke yakar kasar Yemen sun bukaci taimakon Amurka don kwace iko da birnin Hudaida na bakin ruwa a kasar ta Yemen.
-
Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bukaci A Dakatar Da Wasan Kwallon Kafa Tsakanin Agentina Da HKI A Birnin Qudus.
Jun 04, 2018 07:34Kungiyar kasashen laraba ta fidda nasarwan yin allahwadai da shirin gudanar da wasan kwallon kafa ta abokantaka tasakin HKI da kuma Agentina wanda za'a gudanar a ranar 9 ga watan Yuni na muke ciki a birnin Qudus da aka mamaye.
-
Jiragen Saman Yakin Saudiyya Sun Yi Luguden Wuta A Kan Gidajen Fararen Hula A Yamen
Jun 03, 2018 14:37Majiyar asibitin Yamen ta sanar da cewa: Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan gidajen fararen hula a lardin Sa'adah da ke arewacin kasar lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane akalla 9.
-
Huthi: Jiragen Yakin HKI Sun Yi Shawagi Kan Garin Hudaida A Kasar Yemen
Jun 03, 2018 07:39Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdul Malik Badruddin Al-huthi ya bayyana cewa an ga jiragen yakin HKI suna shawagi a kan garin Hudaida na bakin ruwa a kasar ta Yemen a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Mutanen Aljeriya Sun Bukaci Ficewar Kasar Daga Kungiyar Kasashen Larabawa
Jun 03, 2018 07:35Wani zaben jin ra'ayin da aka gabatar a kasar Algeria ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasar suna son kasar ta fice daga kungiyar kasashen Larabawa.