-
Sojojin Siriya Sun Tsarkake Yankin Duma_ Rasha
Apr 12, 2018 10:01Ma'aikatar tsaron Rasha ta sanar da cewa, sojojin gwamnatin Siriya sun kwace ikon Duma, gari na karshe dake hannun 'yan tada kayar baya a yankin gabashin Ghouta.
-
Abu Gaiz:Akwai Wuya A Magance Rukicin Kasar Yemen
Apr 12, 2018 06:45Babban saktaren kungiyar kasashen Larabawa ya bayyana cewa akwai wuya a magance rikicin kasar Yemen
-
Assad: Babban Makamin Makiya Musulmi Shi Ne Rarraba Kan Al'umma
Apr 12, 2018 04:00Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa; yada rarraba tsakanin al'umma da kuma yada tsattsauran ra'ayi da sunan addini, su ne manyan makaman da makiya suke yin amfani da su a halin yanzu domin raunana al'ummar musulmi a duniya.
-
Jiragen Yakin Saudiyya Sun Kashe Kananan Yara 4 A Gundumar Sa'adah Da Ke Arewacin Yemen
Apr 12, 2018 03:49A ci gaba da kaddamar da hare-haren da jiragen yakin kasar Saudiyya ke yi kan al'ummar kasar Yemen, a jiya kananan yara 4 suka rasa rayukansu a garin Razikh da ke cikin gundumar Sa'adaha arewacin kasar ta Yemen.
-
Dakarun Sama Na Kasar Yemen Sun Kai Hari Saudiya
Apr 11, 2018 06:46Dakarun saman kasar yemen sun kai hari da makamai masu Linzami a filin sauka da tashi na jiragen Abha na da kuma cibiyar Man fetir na Aramko dake kasar Saudiya.
-
Syria: Jiragen Yakin Amurka Sun Yi Shawagi Akan Iyakar Iraki Da Syria
Apr 11, 2018 03:27Tashar talabijin din Sky News ta ba da labarin cewa;Jiragen yaki na kawancan da Amurka take jagoranta sun yi shawagi a kan iyakar Iraki da Syria
-
Faransa: Yariman Saudiyya Mai Jiran Gado Ya Gana Da Shugabar MKO
Apr 11, 2018 03:26Muhammad Bin Salman ya gana da jagorar kungiyar MKO mai adawa da tsarin musulunci a Iran Maryam Rajabi, a gidansa da ke birnin Paris
-
Rasha Da Amurka Sun Hau Kujerar Na-Ki Bisa Daftarorin Kuduri Akan Syria
Apr 11, 2018 03:25Jim kadan bayan da Rashan ta hau kujerar na-ki akan daftarin kudurin da Amurkan ta gabatar, Ita ma Amurkan da kawayenta na turai sun yi watsi da kudurin Moscow
-
Dakarun Saudiya Na Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Yankunan Gabashin Kasar
Apr 10, 2018 06:36Kimanin mutane uku ne aka kame a ci gaba da sumamen da jami'an saudiya ke kaiwa yankin Kuwaikab a garin Katif na jahar Sharkiya dake gabashin kasar.
-
Siriya Ta Musanta Yin Amfani Da Makamai Masu Guba
Apr 10, 2018 02:13Gwamnatin Siriya ta musanta yin amfani da makamai masu guba a gabashin yankin Ghouta dake Damascus, kuma ta ce zargin da aka yi mata babu kamshin gaskiya.