-
Faransa : Za'a Gurfanar Da Sarkozy Gaban Kotu
Mar 29, 2018 12:50Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas Sarkozy, zai gurfana gaban kotu ladabtarwa kan zargin cin hanci da rashawa da kuma yunkurin hana alkali gudanar da aikinsa.
-
Da Makaman Faransa Saudiyya Ke Kai Farmaki A Yemen_ Kungiyoyi
Mar 29, 2018 11:49Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa da dama sun ce, shekaru uku na hare haren da Saudiyya ke jagoranta a Yemen, ana kai su ne da makaman yaki da Faransa ta sayar wa Saudiyya.
-
Tarzoma A Wata Cibiyar 'Yan Sanda A Kasar Venezuala Ta Lashe Rayukan Mutane 68
Mar 29, 2018 07:33Mutanen da ake tsare da su a wata cibiyar 'yan sanda a kasar Venezuala sun tada tarzoma da ta janyo bullar gobara, inda aka samu hasarar rayukan mutane 68.
-
Kasar Iran Ta Kirayi Saudiyya Da Ta Kawo Karshen Yakin Yemen
Mar 28, 2018 11:39Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya, Gholamali Khoshrou, yayi watsi da zargin kasar Saudiyya na cewa Iran tana aikewa da makamai masu linzami kasar Yemen, yana mai kiranta da ta kawo karshen yakin da take yi a Yemen din da kuma zama teburin tattaunawa da makwabtanta.
-
Rasha Za Ta Mayar Da Martani Kan Korar Jami'anta na Diflomasiyya A Turai
Mar 27, 2018 12:53Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana cewa ko shakka babu Rasha za ta mayar da martanin da ya dace a kan korar jami'anta na diflomasiyya da wasu kasashen yammacin turai suka yi .
-
Majalisun Kasashen Duniya Sun Yi Watsi Da Wata Bukatar Isra’ila Kan Iran
Mar 27, 2018 12:48Haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.
-
An Watse Ba Tare Da Cimma Wata Matsaya Ba A Taron EU Da Turkiyya
Mar 27, 2018 01:19Taron da kungiyar tarayya Turai ta EU da Turkiyya suka gudanar don warware sabanin dake tsakaninsu, ya watse ba tare da cimma wata matsaya ba.
-
Ana Zaman Makoki A Rasha Domin Wadanda Gobara Ta Kashe
Mar 27, 2018 01:18An shiga zaman makoki na kwanaki uku a yankin Kemerovo, na kasar Rasha, bayan mumunnar gobara data yi ajalin mutum 64 a shekaran jiya Lahadi.
-
Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Dokar Halatta Zubar Da Ciki A Kasar Argentina
Mar 26, 2018 08:00Masu adawa da duk wata dokar halatta zubar da ciki a Argentina sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban daban na kasar.
-
Iran Ga Saudiyya: Duniya Ta San Wake Goyon Bayan 'Yan Ta'adda
Mar 24, 2018 12:28Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar da kalaman ministan harkokin wajen Saudiyya inda ya zargin Iran din da goyon bayan ayyukan ta'addanci a duniya, tana mai cewa duniya dai ta san waye mai goyon bayan kungiyoyin ta'addanci a duniya.