-
Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na MDD Ya Zargi Isra'ila Kan Take Hakkokin Palastinwa
Mar 24, 2018 07:17A zaman da kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya gudanar na shekara-shekara, ya amince da wasu kudurori guda biyar da suke zargin Isra'ila da take hakkokin Palastinawa.
-
Kasar Amurka Ta Yi Barazanar Ficewa Daga Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama Na MDD
Mar 24, 2018 01:56Jakadiyar kasar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya ta yi barazanar cewa: Amurka zata fice daga cikin kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duiniya matukar kwamitin ya ci gaba da fitar da kuduri kan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD:An Kashe Fararen Hula 6100 A Yemen
Mar 23, 2018 13:19Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa cikin shekaru uku na yaki a kasar Yemen an kashe fararen hula 6100, daga ciki akwai kananen yara 1500.
-
Kungiyar ISIS Ta Dauki Alkahin Tagwayen Harin Da Aka Kai Faransa
Mar 23, 2018 12:57Kungiyar ta'addancin nan ta ISIS ta dauki alhakin harin bindiga tare da garkuwa da mutane a wani katafaren shago da ke Kudancin Faransa, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla uku.
-
Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Gasar Da Kasashen Turai Ke Yi Wajen Sayar Wa Saudiyya Makamai
Mar 23, 2018 07:54Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allawadai da kakkausar murya, dangane da gasar da kasashen yammacin turai suke yi wajen sayar da makamansu ga gwamnatin Saudiyya.
-
Amurka Ta Dage Haraji Kan Karafa Ga Abokan Huldarta
Mar 23, 2018 01:22Shugaba Donald Trump na Amurka ya bada umurnin dage haraji kan karafa da dalma ga kasashen da ya kira abokan huldar kasarsa masu mahimmanci ciki har da tarayya turai.
-
MDD Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A DRC
Mar 23, 2018 01:20Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana matukar damuwa sakamakon tabarbarewar yanayin da ake ciki a Jamhuriyar demokaradiyyar Kongo (DRC).
-
Trump Ya Yi Kalaman Tozarci Ga Saudiyya A Fakaice
Mar 22, 2018 06:39Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kalaman tozarci ga Saudiyya a lokacin da yake ganawa da bakonsa saurayin yarima mai jiran gadon sarautar Saudiyya Muhammad Bin Salman a fadar white house.
-
An Gabatar Wa Sarkozy Cajin Zargin Karbar Kudaden Yakin Neman Zabe Daga Gaddafi
Mar 22, 2018 00:50Ma'aikatar shari'ar kasar Faransa ta sanar da tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy a hukumance fara gudanar da bincikensa dangane da zargin da ake masa na karbar miliyoyin Euro daga wajen tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Gaddafi don yakin neman zabensa a shekara ta 2007.
-
Kotun 'Isra'ila' Ta Daure, Ahed Tamimi, Watanni 8 A Gidan Yari
Mar 22, 2018 00:49Wata kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke hukumcin daurin watanni 8 a gidan yari wa Ahed Tamimi, budurwar nan Bapalastiniya wacce aka dauki hotonta tana mari da kuma bugu wani sojan 'Isra'ilan' a Yammacin Kogin Jordan.