-
Amurka:Sanatoci Sun Amince Da Ci Gaba Da Goyon Bayan Saudiya A Yaki Da Yemen
Mar 21, 2018 03:12A jiya talata majalisar datijan kasar Amurka ta yi watsi da wani kuduri da aka gabatar mata na dakatar da goyon bayan saudiya a yaki da kasar Yemen
-
MDD:An Fitar Da Fararen Hula Dubu 45 Daga Yankin Ghouta
Mar 21, 2018 03:09Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa a cikin 'yan kwanakin nan, an fitar da fararen hula dubu 45 daya yankin Ghouta ta gabas a Siriya
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Taya Vladimir Putin Murnar Sake Samun Nasara A Zaben Kasar Rasha
Mar 20, 2018 15:44Shugaban kasar Amurka ya taya Vladimir Putin sake samun nasarar lashe zaben shugabancin kasar Rasha a karo na hudu.
-
Sojojin Rasha Sun Yi Nasarar Hana 'Yan Ta'adda Yin Amfani Da Makamai Masu Guba A Siriya
Mar 20, 2018 15:40Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa: Sojojin Rasha sun yi nasarar murkushe bakar aniyar 'yan ta'adda na kokarin yin amfani da makamai masu guba a kasar Siriya.
-
Jami'an Tsaro Sun Kame Tsohon Shugaban Kasar Faransa
Mar 20, 2018 08:39An kama Nicholas Sarkozy ne bisa zarginsa da ake yi da cin hancin da rashawa a lokacin zaben shugaban kasa na 2007.
-
Zarif Ya Bayyana Kokarin Amurka Na Hana Iran Mallakar Makaman Kariya A matsayin Munafunci
Mar 20, 2018 02:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kokarin da Amurka take yi na hana Iran mallakar makaman kare kanta a daidai lokacin da take ci gaba da tura makamai zuwa yankin Gabas ta tsakiya yana mai cewa hakan babban munafunci ne.
-
Kanada Ta Sanar Da Tura Jirage Da Dakaru Don Fada Da Ta'addanci A Mali
Mar 20, 2018 02:19Kasar Kanada ta sanar da cewa za ta tura wasu jirage masu saukar ungulu su 6 bugu da kari kan wasu sojoji guda 250 don shiga cikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na MDD da suke kasar Mali.
-
Kungiyar Kai Agaji Ta Bukaci Karin Ayyukan Jin Kai A Afrin
Mar 19, 2018 15:31Shugaban kungiyar bayar da agaji ta Red Cross ya bukaci kungiyoyin kai agaji da su kara kaimi na kai agaji ga al'ummar garin Afrin na kasar Siriya
-
Sharhi: Putin Ya Lashe Zaben Shugaban Kasar Rasha Da Tazara Mai Yawa
Mar 19, 2018 03:08A jiya ne aka gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Rasha, wanda sakamakon zaben ya yi nuni da cewa shugaba Vladimir Putin mai ci ne ya lashe shi da tazara mai nisan gaske tsakaninsa da sauran abokan hamayyarsa 7, bayan da aka sanar da sakamakon mafi yawan mazabu, wanda a jimilla Putin ya samu kashi 76.6 cikin dari.
-
Rasha : Putin Ya Lashe Zabe Da Gagarimin Rinjaye
Mar 19, 2018 02:54Shugaba Vladimir Putin ya sake lashe zaben shugabancin kasar Rasha a karo na hudu, wanda zai bashi damar ci gaba da shugabancin kasar a wani wa'adi na shekaru shida masu zuwa.