-
EU Ta Yi Alkwarin Karba Bakin Haure 34.000
Nov 15, 2017 13:46Kungiyar tarayya Turai ta EU, ta alkawarta samar da matsugunnai kimanin 34,000 ga 'yna gudun hijira da suka fito kai tsaye daga Afrika da kuma gabas ta Tsakiya.
-
An Soki Hadin Gwiwar Kungiyar Turai Da Libiya Kan kamun 'Yan Gudun Hijra
Nov 14, 2017 15:30Majalisar dinkin Duniya ta bayyana cewa hadin gwiwar da kungiyar tarayyar Turai tayi da kasar Libiya game da yadda ake kama 'yan gudun hijra ya sabawa adamtaka.
-
Jan Kunan MDD Game Da Cin Zarafi A Kasar D/Congo
Nov 14, 2017 15:29Majalisar Dinkin Duniya ta yi hannunka mai sanda ga hukumomin kasar D/ Cango kan duk wani mataki na cin zarafin jama'a yayin babbar zanga-zangar da 'yan adawa suka kira ta ranar Laraba 15 ga watan Nuwamba.
-
Faransa Ta Baiwa Mahukuntar Birin Riyad Wa'adin Karshe Na Sakin Hariri Ya Koma Kasar Sa
Nov 14, 2017 15:28Majiyoyin labaran kasar Faransa sun habarta cewa shugaban kasar ya bawa mahukuntan saudiya wa'adin karshe na barin piraministan kasar Labnon ya koma kasar sa.
-
Federica Mogherini Ta Ce: Kungiyar Tarayyar Turai Bata Da Wani Shirin Kakaba Takunkumi Kan Iran
Nov 14, 2017 02:49Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta yi furuci da cewa: Kungiyar tarayyar Turai bata da wani shirin daukan matakin kakaba takunkumi kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Kawo Karshen Killace Kasar Yamen
Nov 14, 2017 02:48Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kawo karshen killace Yamen da rundunar kawancen Saudiyya take yi wa kasar ta sama da ruwa da kuma ta kasa.
-
Faransa Ta Nuna Damuwarta Da Komawar Yan Ta'adda Zuwa Kasashensu Na Asali
Nov 13, 2017 09:19Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bayyana damuwarsa da komarwar mayakan kungiyar Daesh kasashensu na asali bayan korarsu da aka yi a kasashen Iraqi Siria da Lebanon.
-
Shugaban Labanon Ya Tabbatar Da Cewa Sa'ad Hariri Na Tsare Ne A Saudiya
Nov 12, 2017 14:41Shugaban kasar Labanon Michel Aoun ya bayyana cewa firayi ministan kasar da ya sanar da murabus dinsa Sa'ad Hariri yana cikin wani irin yanayi mai daure kai sakamakon takurin zirga-zirga da yake fuskanta a kasar Saudiyya.
-
Shugaban Bovia Ya Ce Yankin Latin Amurka Ba Ya Karkashin Mulkin Mallakan Amurka
Nov 12, 2017 14:41Shugaban kasar Bolivia Evo Morales yayi kakkausar suka ga 'bakar' siyasar Amurka inda ya ce a halin yanzu dai yankin Latin Amurka ya tashi daga zama karkashin mulkin mallakan Amurkan.
-
Kasashen Afirka Na Bukatar Kujeru Biyu A Kwamitin Tsaro Na MDD
Nov 12, 2017 02:22Wakilin kasar Aljeriya a MDD Mohammed BESSEDIK ya bukaci a gudanar da canji tare da bawa kasashen Afirka kujeru biyu na din din din a kwatinin tsaro na MDD.