-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka Yi Kasar Libiya
Oct 30, 2017 08:15Wakilin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya bukaci mahukuntan Libiya da su hanzarta gudanar da bincike domin gano mutanen da suke da hannu a aiwatar da kisan gilla kan wasu mutane 36 a garin Benghazi.
-
Amano: Iran Tana Ci Gaba Da Aiwatar Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Aka Cimma
Oct 30, 2017 02:20Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) Yukiyo Amano ya bayyana cewa Iran tana ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar nukiliya kamar yadda aka cimma da ita a shekara ta 2015.
-
Iskar Gas Mai Guba Da Saudiyya Take Watsawa Shi Ne Dalilin Yaduwar Kwalara A Yemen
Oct 30, 2017 02:20Wani babban jami'in sojin kasar Yemen ya bayyana cewar hare-haren wuce gona da iri da Saudiyya take kai wa kasar Yemen din da iskar gas mai guba shi ne ummul aba'isin din mummunan yanayi da yaduwar cutar kwalara da ake fuskanta a kasar.
-
Kwamandan Dakarun Iraki: Akidar Wahabiyanci Ita Ce Take Yada Ta'addanci A Yankin G/Tsakiya
Oct 28, 2017 14:31Daya daga cikin manyan kwamandojin dakarun sa kai na kasar Iraki ya bayyana cewar akidar wahabiyanci da kasar Saudiyya ta ke yadawa shi ne ummul aba'isin din ayyukan ta'addancin da ke faruwa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
MDD: Yanayin Da Al’ummar Yemen Suke Ciki Mai Daga Hankali Ne
Oct 28, 2017 14:30Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar yanayin bil’adama a kasar Yemen, wacce take karkashin hare-haren wuce gona da iri na kasar Saudiyya da kawayenta na sama da shekaru biyu da rabi, wani yanayi ne mai tada hankalin gaske.
-
Spaniya : Gwamnatin Madrid Ta Karbe Jagorancin Kataloniya
Oct 28, 2017 03:00Gwamnatin Madrid ta rushe jagorancin yankin Kataloniya jim kadan bayan da majalisar dokokin kasar ta amince ma gwamnatin da ta karbe ragamar jagorancin yankin Cataloniya.
-
Amurka Ta Kakabawa Wasu Kamfanonin Kera Makaman Rasha Takunkumi
Oct 28, 2017 02:59Amurka ta fitar da jerin sunayen wasu kamfanonin kera makaman Rasha su 39, wanda ta haramta yin ciniki da su.
-
Yankin Catalonia ya balle daga Spain
Oct 27, 2017 15:27Majalisar dokokin yankin Catalonia na Spaniya ta kada kuri'ar ballewa daga kasar baki daya domin kafa kasarsu.
-
Spaniya : Rajoy Ya Nemi A Tsige Shugaban 'Yan A Ware
Oct 27, 2017 06:16Shugaban gwamnatin Spaniya, Mariano Rajoy, ya nemi majalisar dattijan kasar ta bada izinin tsige shugaban 'yan a ware na yankin Kataloniya.
-
Harin Khan Cheikhoun : Akwai Sabani A Rahoton MDD_Rasha
Oct 27, 2017 06:03Kasar Rasha ta kalubalanci rahoton MDD wanda ya nuna karara cewa gwamnati Siriya ce take da hannu a harin da aka kai da makami mai guba a lardin Khan Cheikhoun.